Pages

Games

Friday 12 January 2018

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36 Arewa24

Domin kallon cigaban satin da ya gabata to ga na wannan satin saiki dakko domin kalla.
Gaskiya akwai kura wannan satin sabi da naga akwai chakwakiya kawai kusha kallo lafiya.
Saillau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten Dadin Kowa.
Sai dai dawowarsa keda wuya wata sabuwa ta baiyana, inda ya fara barazanar siye wajen Dantani tare da yi masa korar kare.
Shin ya zata kaya.


      LINK 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

     LINK 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie