Pages

Games

Friday 16 February 2018

Sabuwar Wakar isah ayagi mai suna ” Duniyar Masoya ” waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa da dai sauransu.
Gaskiya wakar duniyar masoya tayi dadi sosai nasan wasunku a wajansu tsohuwace wasu kuma sabuwa dole idan kana jin wakar musamman ga masoya ko daya daga cikinsu wani abu ya taba faruwa dashi ko ya aikata.
Allah Yasa Mudace
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ehhh Wayyo soyayya
– Mai dadi mai wuya
– Wayyo soyayyaaa
– So duniyar masoya takil wadansu na ta murna wasuko na ta hawaye
– heee So kamarfa hantsineshi idan ka duba a gidan kowa ana samunshi
– Yadda tallaka yakanji ajiki harda mai naira idan yarikeshi
– Wata gata tasakaka a ranta kaiko ka dauke songa watta ka mikashi
– Bakada tabbacin cewa wacce zaka baiwa so itama tana yimashi
– Shi son maso wani ni aganina ya zamo lashi wanda babu ran daukarshi
– Ga laliban masoyin gaske a duniyarnan yazamo wuya turkashi
– Koda da gaskiya zaka riqe waninka kan so shi zuciyarshi kwai niyarshi
Kunji kadan daga baitin wakar Duniyar Masoya Ta Isah Ayagi

      
Audio PlayDOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie