Pages

Games

Thursday 14 December 2017

Music: Ado Isa Gwanja – Maimunatu

Sabuwar wakar ado isa gwanja Mai suna ” Maimunatu ” Domin nishadantar daku masu sauraren wakokin hausa da kuma masu masoyiya maimunatu gareku.
Nasan kunsan waye gwanja wajan bajeku musamman ma mata kullin gwanja na tare daku.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Rayu dani mu mutu tare wallahi kinyi min hallaci
– Idan nabarki duniyanna maimunatu nai ragon azanci
– Ki rayu dani mu mutu tare maimuna kinyimun hallaci
– Idan nabarki a duniyarna wallahi nai ragon azanci
– Gwanja dake nakanyi kwana in tashi ko a wace rana
– Inta batu akanki maimunatu ako ina na zauna
– Danna tsaya jiranki bayasa na bata lokacina
– Idan naganki kusa gani bana zama cikin takaici
Kuji kadan daga cikin abinda gwanja yazo muku dashi a cikin wakarsa mai suna maimunatu.
Domin jin sauran batun sai ku sakko da ita cikin wayoyinku.



DOWNLOAD MUSIC .mp3

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie