Pages

Games

Showing posts with label Hip Hop music. Show all posts
Showing posts with label Hip Hop music. Show all posts

Thursday, 22 March 2018

Music hip hop :Eminem – Nowhere Fast (Extended Version) Ft. Kehlani

Music :   new song by world. Wide celebrated Rapper Eminem bounce back with the extended version of Nowhere fast which features Kehlani.
Listen Up!

    DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Tuesday, 2 January 2018

YARAN CHILI HAKA GROUP

Music : it's new song which come from the Hausa Hip Hop  rap  haka  group it's new group in this arewa mafia  now you can enjoy and listening and download


DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Wednesday, 1 November 2017

Music: Zeeco Mighty – Ni Banso (prod By Dj ashrap)




Ni Banso wata wakace mai ban abin mamaki sabi da yadda aka bugata akan wani abu da ba ajin dadinsa yadda ake cin zarafin mata.


Gaskiya a wannan lokacin na yanzu ana cin zarafin mata yadda ya kamata kuma sabi da babu wayanda suka tsaya musu da kuma kananan yara.



Dole Muyi aiki tukuru domin yaqi da cin zarafin mata da kananan yara.

Ni da kai/ku/ke zamu iya taka muhimmiyar rawa wajan rage faruwar hakan.

Ta Hanyar taimakawa da jinkai ga mutane marasa galihu.


Ko kuma kokarin wayar da kan mutane don
su fahimci hakan.

A Song By Zeeco Mighty K/Na’isa


DOWNLOAD MUSIC
Read More »

Monday, 25 September 2017

Hausa News:- Zamu Fara Ta Yankin Maiduguri Inji Morell Da Classiq (Shiga Kaga Me Zasu Fara

Abin Kamar Da wuya Yadda Morell Da Classiq Zasu Mai Da Mai Duguri Cikin Farin Ciki, Yayin Da sojoji ke neman kawo karshen wannan kungiyar yan ta’adda daga kasar, matasan Maiduguri inda kungiyar ta samu asali sun koma ga waka domin samun annashuwa daga barnar da yan ta’addar suka yi a garin
, Shima Fitaccen mawaki Morell Dan jihar Borno ne, Sai Kuma Classiq Dan Jahar Bauchi Ne

A Maiduguri babban birnin jihar Borno dake yankin Arewa maso gabashin Nijeriya ta soma komawa kamar yadda take wajen samun nishadi domin matasan garin sun koma ga harkar waka kuma wuraren nishadi sun fara koma yadda suke a da.

Yayin da wasu ke ganin cewa jihar Borno ya koma tamkar kamar filin yaki tsakani yan boko haram da sojoji, wasu matasan jihar suna son su sauya tunanin mu inda suke nuna halin walakin goro a miya game da harkar zamantakewa da nishadi dake faruwa a jihar.

Boko haram ta fara ta’addancin ta a wannan jihar kuma sunyi sanadiyar rasuwar sama da mutane 20,000 tare asarar dukiyoyi fiye da kimani har ma da sa wasu da dama yin balaguro zuwa wata jiha har ma da kasashen waje.

Ganin cewa sojin sun fara samun nasara wajen korar wannan kasurgumin kungiyar ta’addanci da ta addabi al’ummar jihar matasan garin sun koma ga waka domin nishadantar da junansu don kawar da matsaloli da yan ta’adda suka haifar a zukatan al’ummar jihar.

Sannu bata hana kaiwa da haka matasa suka daura domin faranta ma kansu rai inda suka koma ga nishaɗi domin kawar da barnar da rikicin boko haram ya haifar a jihar su.

Marubucin jaridar GuardianEromo Egbejuleya ruwaito cewa gidajen shakatawa na dare watau ‘club’ sun cigaba da tafiyar da alamuran su a cikin garin ba tare da fargaba.

Cikin ayyukan da matasan keyi yanzu akwai hada fagen yin wakar domin fitar da basirar su ga idon jama’a.

Mazaunan garin sun samun annashuwa bayan tserewar kungiyar domin neman tsira.

Yanzu kungiyar kwallon kafa ta jihar watauEl-kenemi warriorssun koma da taka-leda a jihar kuma daliban jami’arMaidugurisun koma sahun da suka kafa na shirya wasanni don moriyar junansu.

A kwanan baya daliban makarantar sun shirya bikin kammala karatu wadda har ma suka gayyato fitattun mawakan yankin arewaClassiq da Morell

Domin Ganin Yadda Wannan Wassannin Nasu Zasu Gudana A Yankin Jahar Borno, Sai Ku Kasance Tare Damu A Koda Yaushe.
Read More »

Thursday, 31 August 2017

Kaji dafa'in da wannan katon yake anfani da wajen yi wa yara fyade

Wani katon asara da ke da shekaru a kalla 32 a duniya mai suna Ayuba Salihu a yau din nan Alhamis ya bayyanawa hukumar nan dake kare hakkokin yara ta jihar Neja irin dafa'in da yake anfani da shi wajen yi wa yara fyade.
Salihu wanda dubun sa ta cika ya shaidawa hukumar cewa ita wannan yarinyar da yayi wa fyade mai shekarun da basu wuce 8 a duniya ba yayi anfani ne da Naira 100 kacal wajen jan ra'ayin ta ne.
Kaji dafa'in da wannan katon yake anfani da wajen yi wa yara fyade
Kaji dafa'in da wannan katon yake anfani da wajen yi wa yara fyade
 ta samu cewa Salihu ya bayyana cewa ita dai yarinyar ya ganta ne a gaban shagon sa tana ta kuka da kuma ya tambaye ta meye matsalarta sai ta shaida masa cewa kudin ta ne suka fadi sai shi kuma ya bata sannan daga bisani yayi anfani da ita.
Da take bayar da ba'asi, kakar yarinyar ta shaidawa hukumar cewa a ranar da bun ya faru ta aike ta ne ta siyo mata abu a shago tun safe amma bata dawo ba sai can wajen karfe 9 na dare. Da muka binciki inda taje shine take shaida mana dukkan abun da ke faruwa a tsakanin su.
Read More »

Wednesday, 23 August 2017

Bahaushiya musulma ta farko da ta kai matakin kwamanda a Najeriya (hotuna)

Bahaushiya musulma ta farko da ta kai matakin kwamanda a Najeriya (hotuna)
Hajara ta fara aiki a matsayin jami’ar soja a 1986. Ta samu daukaka inda ta kasance bahaushiya kuma musulma ta farko daga yankin arewa da ta fara kai wa matsayin kwamanda, wanda yayi daidai da matsayin kanal a soja. Hajara, yar marigayi Marafan Birnin Kudu, Kanall Bashari Umaru daga Birnin Kudu a jihar Jigawa, yanzu ita ce shugaban ma’áikatan jinya na asibitin sojoji dake Kano. Ta taba zuwa yaki a Congo, daga cikin wuraren da tayi aiki akwai Ibadan da Kaduna. An haife ta ne a Dorayi Quarters a ranar 19 ga watan Maris, 1964, ta girma ne a Yakasai Quarters a Kano, sannan ta fara karatun firamare a Wagwarwa Primary School, sannan ta koma St. Louis Primary School.
R ead more: Shugaba Buhari ya kashe zama da Ministocin sa na yau
Kasancewarta daliba mai ilimi, Hajara ta samu shiga Queen’s College, Lagos da St. Louis Secondary School, Kano. Ta zabi karatu a Kano ne saboda sauyin aikin da mahaifinta ya samu zuwa Kano. Bayan ta kammala da karatun sakandare ne ta shiga makarantan koyon jinya a Kano.
A cikin makarantan ne ta yanke shawarar shiga aikin sojojin sama wanda ya biyo bayan neman kwasan ma’aikatan kula da lafiya.
‘’Babu shakka hakan ya kasance abun al’ájabi. Mahaifiyata bata so hakan ba ko kadan. Mahaifina ya amince ne kawai domin faranta mun rai. Amman ya karfafa mun gwiwa, ya kuma girmama zabin da nayi." Inji ta.
Read More »

Monday, 10 July 2017

Classiq waka juya

Music: sabuwar waka  arewa Mafia wato sarki classiq  mai  sunan juya  wada  ya bata kida da kuma  kafiya  wada  yayi daidai da zamani  amma  arewa Mafia wato sarki  classiq mu muna chiki su waje

Ayi  sauraro lafiya

Download MP3
Read More »

Thursday, 29 June 2017

Dj AB soyayya new song

Music: new track from DJ AB Mai taken soyayya   ayau  kuma muna dauke damn waka DJ  AB shahararen mawaki Hausa hip-hop  sabon salo Mai taken soyayya uhm  ya  abin  yake soyayya dadi idan kayi dace da mai Sanka.
Ayi sauraro lafiya



Download MP3 /mp4
Read More »

Classiq New song ina sonki

Music: New song from arewa Mafia wato  clsssiq sarki mu muna chiki suna waje sarki Waka Mai taken ina sonki  wadda yayiwa wata  ayi  sauraro Latoya.
.
.
.
.
Download MP3
Read More »

Wednesday, 28 June 2017

New song Sani Danja Ft Danfo Driver

Music: New song  from  sani Danja the title name of or new song   this  song its very nice  and fantastic then  Sani Danja  Ft Danfo Driver  this song is contained alot of the things  but  you can Download  and listen what he said.
.
.
.ayi  sauraro Lafiya





Download MP3
Read More »

Tuesday, 27 June 2017

DJ AB New track babban yaya

Music: DJ AB sabuwar waka  Mai taken babban yaya  a yau ake gobe  sai  Labari  a yau  DJ AB yana  dauke  da track  mai  zafi  mai  dumi  wada  take tashe  awannan  lokachi amma  kunsan  .maine  babban yaya din  kuwa  amma  saurari  DJ AB kuji  mai  zaice
.
Ayi  sauraro Lafiya.




Download MP3
Read More »

Monday, 26 June 2017

Ay fashion New song INA DA GAYU


[music] by  Ay fashion  sabuwar Waka mai sunan ko taken INA DA GAYU..
Wanna wakar itace Waka mai tashe ta sarkin basu Wanda yayi wako da dama kamar irinsu

Komai na mata.
.
Yayi clubbing gidan rawa.

Da dai sauransu.
Kuma kunsa yadda yake wake Hip Hop kuma  kamar  R&B amma  dai  saurari Wannan  kaji Mai yake cewa.
.
Ayi sauraro Lafiya


Download MP3
Read More »

Saturday, 24 June 2017

B O C. New song Makhits

Download MP3
Music: new song from b o c barde ogan  chasu musa is coming  this  it taken  alot of things  which it's contains  but it's not only  a song  you listened  no it's leaning you  alot  of things  from  it but before  I further  you can listen and certain youself what b o c said
.
.
.  Ayi sauraro lafiya






Download MP3
Read More »

Friday, 23 June 2017

Queen zeeshaq barka da sallah song


Music: barka ku da warhaka a yau  muna dauke da wakar shaharari mawaki  queen zeeshaq wakar da tayi ta barka da sallah ga yan uwa musulmai da abokan  arziki  da kuma fans nata  Wanda take ya banku kuma tace ana tare  kaidai kedai da  abaku Labari gwara ku bayar xaku iya  sambadar wakarta  ayanxu  haka  .
.
.
.
Ayi sauraro lafiya




Download MP3
Read More »

Thursday, 22 June 2017

Classiq barka da sallah

Download MP3  
Music: new song  from  arewa  Mafia  classiq  title name  is  barka da sallah  wow  its  letast song  of the  month  since  before  we reach  the  sallah  we  are starting  to get  letast  song  then  we need  more  from another  singer  but we can  starting  listening  this before  we get another  but  I knew  we can found  alot of song  from  different  singers  enjoy  the song  ..
.
.....
Download  enjoy  it.
.
..
.
.
Ayi  sauraro  lafiya
Read More »

Classiq freestyle ina sonki

Download MP3
Music: new song from  arewa Mafia  classiq  its  freestyle  which  its highlighting  something  then  this  song  title name  ina  sonki   Mean  IN  hausa language  you knew  this  singer  it's  popular  singer  if  you  are  Hip Hop  singer   let ME  staying  there  then you  can  Download  and listen  it's  .

.
.
.
.
.ayi  sauraro lafiya
Read More »

Xdough ft classiq yallabai song

Download MP3 [music] XDOUGH ft CLASSIQ
A sabuwar  waka mai taken  yallabai  uhm  arewa mafiya  sune a online yanxu  haka xaku iya  saura arewa Mafia da  xdough  a chikin waka  mai  taken  yallabai  wadda aka bata kida dai da xamani tasha kafiya.
.
.
Ayi sauraro lafiya
Read More »

Wednesday, 21 June 2017

NT4-Gamaga fuck Adam A zango mai zai damu shoki

Download MP3
Music:NT4 gamaga fuck Adam a zango Mai zai damu shokin uhm ikon Allah  gawani sabon mawaki shikuma Wanda yake tashe a Wannan  zamani  Wanda ya xomuku da tasa waka a Wannan lokachi da yayi dai da xamanin mu

Ayi sauraro lafiya
Read More »
Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie