Sabuwar wakar Umar m Shareef bidiyo wace ya hau da kansa shida wata sabuwar jaruma amma ansha rawa a wakar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bazana barkiba auren mu ba makawa
– Sai in rasa raina dan sai dake anyi zaman aure
– Bazana barka ba auren mu ba makawa
– Sai dai in rasa raina dan sai dakai zanyi zaman aure
– Sabo da juna nidake munyi ba misali
– Kice mu farrake zai sakamu cikin wani hali
– Zance da zanyo yana yinsa baiyin misali
– Auren mu ba makawa in akwaishi sai dai bani ba rai
– Bazana barka ba auren mu ba makawa
Sai dai in rasa raina dan sai dake zanyi zaman aure
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment