Ku saukar da sabuwar waƙar soyayya ta Umar M Sharif mai suna Azeema
Kunji kaɗan daga cikin baitukan da waƙar ke ɗauke dasu
AMSHI : Azeema ke nake yi wa so na haƙiƙa, inba ke ba babu wacce zan ba kauna ta
Zuciya ta ke take muradi, ke kike sawa inyo nishaɗi, ɗan matsonan kussa muyyi taɗi, babu wai wai a so ana jahadi, kisa atamfa zana sakka yadi, muyyi fesfes mu zagaya a ganmu a nunaa
Kai na hango na taho gare ka, da furan so shi na zo in baka, tun da kasan bani dakkamar ka, jinjina ta nayi aggaban ka, nai biyayya ban bari ka koka, tun da aljannata tana ƙafarka mijinaa
Azeema masoyin ki na kira, ki bani dama, to bani miki hantara, na sami girma sanyi a rai na ƙanƙara, tun da ni kike so, haka nima sai ke
Bani dama , gami da kai ka ankara, zanyi tsama da maƙƙiyin ka ba jira, karku soma kuja da baya hattara, tun da ni kake so nima sai kai
Ayi saurare lafiya.
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment