Pages

Games

Sunday, 15 April 2018

Video : Dadin Kowa Sabon Salo Episode 49 Arewa24

A cikin shirin cigaba da dadin kowa na satin da yaga bata kawai ku antayomu
A SATIN DA YA GABATA:-
Za kuga yadda matar kamaye ta takura akan sai yaje ya samo abin da zasuci.
Bintu kuwa tana mura taje ta siyo exiplone maganin mura tasha har ta kai da tasha mari a wajan mahaifiyarta.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Inda zakuji yadda babar bintu tana wa mahaifin bintu maganar aurensu da IB.
Kawai Ku Biyomu Kusha Kallo



 LINK   DOWNLOAD VIDEO HERE

LINK.   DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie