Pages

Games

Sunday, 22 April 2018

Music : Saniyo M Inuwa -Kalaman So

Sabuwar wakar saniyo m inuwa mai suna ” Kalaman So ” sabi da ku masoya wannan wakar aka yita cewar mawakin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da kalaman so nazo zugin kauna ke sanya amato soyayyar gaskiya nake miki ba zan saki rana ba
– Da kalaman so nazo zugin kauna yasakani ambato soyayyar gaskiya nake maka ba zan saka rana ba
– Shi kalaman so idan akai kauna ta gaskiya so zai zama garkuwa ta jiki kauna bazata buyaba
– Soyayyar gaskiya sahibi na kawarai ba zai buyaba
– Duka sirrin zuciya kece dai ba zan bai wata ba
– Ga jikina yayi karfi silar kauna da ki banyi kuka ba
– Halina gareshine kisanya yabo ban furta karya ba


     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie