Pages

Games

Showing posts with label Wakokin siyasa. Show all posts
Showing posts with label Wakokin siyasa. Show all posts

Thursday, 1 February 2018

Music: Sabuwar Wakar Rarara – Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa

Tofa kai rarara ba dama wallahi wai kunjishi asabuwar wakarsa mai suna ” Mahadi Ya Tsorata yaki Zuwa ” shin ko kunsan da wayake hahaha tofa ina yan kwankwasiyya rarara ya tabaku.
Mahadi ya tsorata yaki zuwa mahadi yafirgita yaki zuwa karyan banza

GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kubani Kidan ganduje dashe allah –
AMSHI- Mahadi ya tsorata yaki zuwa

– Sai kun dan tafa mas dan Allah –
AMSHI- Mahadi ya firgita yaki zuwa

– Yace bayajin bulala
AMSHI- Mahadi ya tsorata yaki zuwa

– Kano Sai baba Buhari da Ganduje
AMSHI- Mahadi ya Firgita yaki Zuwa

– Sai kunyi takwas in Mai duka ya yarje
Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa

– Karyar banza Kwado yaga tumu
Mahadi ya firgita yaki zuwa

– Sakon Nasuru Gawuna ne Wannan
Kai kawai domin jin wannan wakar gaba daya kudakota.


   DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Friday, 24 November 2017

Music: Rarara – Kafisu Gaskiya Buhari Teaser

Assalamu Alaikum Ya Ku ‘Yan Kuwa Masoyan Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Mawakin Da Allah Ya Daukakashi Ya Bashi Tarin Baiwa Da Ilimi Da Jama’a,
Wannan Ba Kowa Bane Face Naku Mai Kaunar Ku Mai Kishin Kasarku Mai Yin Kira Da Fadakarwa Ga Manyan Kasarmu. Wato “Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara”.
Yane Muku Albishi Da Bushara Kana Da Farin Ciki Fitar Da Sabuwar Wakarsa Mai Suna (Kafisu Gaskiya Baba) Wadda Za’a Saki Aranar Da
“Gen/president Muhammad Buhari” Zai Zo Kano A Wajen Taron Buda Sababin Ayukan Da
“Governor Umar Abdullahi Ganduje” Yayi a Jahar Kano.
Za’ayi Wannan Taro Ne A Ranar 27-11-2017 A Jahar Kano Haka Kuma Za’a Saki Wannan Waka A Wannan Ranar. Fatan Mu Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameen Summah Ameen
Sanarwa Daga Bakin:- “Yahaya Madawaki Wazirin Rara”
Sai Ni Admin Na Pressloaded Nawallafa Nake Muku Fatan Alkairi.

DOWNLOAD MUSIC. mp3
Read More »

Wednesday, 25 October 2017

Music:- Naziru M-Ahmad Kara Hankuri “Baba” Muhammau Yusuf Niger





Sabuwar Waka Ke Nan Da Shahararen Mawakin Nan Na Sarakuna, Wanda Ake Kira Da Nazir M Ahmad Baban Waka Wannan Shine Makin Da Ya Shahara A Fannin Wakokin “Sarakuna” Da Na Manyan Manyan MuTane Dake Fada Aji.


Wannan Waka Ce Da Zaku Saurarete, Da Farkonta Yayi Baita Sama Da 5 Zuwa 7 Inda Yake Yin Tsokaci A General Muhammadu Buhari Kan Kwantawa Da Yayi Rashin Lafiya a gadon Asibiti Dake London, zakuji A Cikin Wakar.


Haka Kuma Mawakin “Nazir M Ahmad” A Cikin Wannan Wakar Tasa Ya Tabo Minitan Tsaro Na Kasar Niger “Muhammadu Yusuf” Inda A Cikin Wakar Sa Yakeyimasa Baiti Mai Take “Ga Giwa Ga Zaki Mamman Yusuf”.


Wannan Waka Domin Idan Ka Saurari Wannan Waka Zaka Amfana Da Abubuwa Da Dama Masu Dauke Da Abin LUra Ga Abinda Yakewa Waka.

Kuyo Download Na Wannan Waka Dai Ku Sha Sauraro Lafiya.

Download and Enjoy…….


DOWNLOAD MUSIC MP3

Read More »

Monday, 23 October 2017

Music: Wazirin Rarara Buhari Sai Yayi Takwas (8) Ko Gobe Buhari Sak



Sabuwar waka Baba Buhari Ke Nan Daga Bakin, Hazikin Mawakin Nan Na Siyasa Mai Suna “Yahaya Madawaki” Wanda Jama’a Kukafi Sani Da “Wazirin Rarara” Shine Dauke Sababin Baitoci Cikin Wakarsa.
Mawakin Ya Kara Da Cewa Jama’a Ku Gyara Zama Domin Komai Ba’a Faraba, Wannan Somatabi ke Nan Insha Allah.

Kamar Yadda Mu Admin Na PRessloaeed.com Mawakin Ya Sheds Muna Ke Nan, A Wata Fira Da Muka Zanta Da shi.
Wannan Waka CE Mai nuni Kan Cewa Buhari Sai Yayi Takwas (8) Insha Allah Kamar Yadda Wasu Ke Padan Cewa Baba Buhari Bazai Tsaya Takaraba A 2019, Wannan Kadan Ke Nan Daga Cikin Manufar wakar.
Ayi Download a Sha Sauraro Lafiya Allah Ya Bada Iko Ameen, Ni Naku Admin Na Pressloaded.com Ke Cewa Muhuta Lafiya.
Click Download Below And Start Listening:-




DOWNLOAD HERE
Read More »

Sunday, 8 October 2017

› Music: Sabuwar Wak – Buhari da akayi Mai shugaba nagari


Kubani tamburan bangon sukari buhari shugaba tsoho nagari.


Sabuwar wakar baba buhari kenan wace jadda yayi masa kusan guda uku duk suna nan zuwa gareku.

Ango Na Aisha kaike da gari baban su Zara mai kyawun lamari baban su nur dubu ka girmi dari



Kudai sakko da wakar domin saurara.
Dan wakar tayi dadi kuma gata da tsayi sai dai kun sakko da ita.


DOWNLOAD MUSIC


Read More »

Tuesday, 26 September 2017

Music:-Wakar Rarara Masari Ya Saita Gwamnati Yanzu Gyara Ake

Wannan Sabuwar Waka Ce Da Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Dauda Kahutu Rarara Yayi Zuwa Ga “Gwamnan” Jahar Katsina State “Masari”.
Ita Dai Wannan Waka Tana Nuni Ne Ga Tsohuwar Gwamnatin Da Ta Gabata, Domin Acen Baya Ana Fama Da Cin Hanci Da Rashawa, Amma Yanzu Kuma Samun Chanji Da Gyara, Yasa Komai Yatafi Busa Ka’ida.
Domin Kuw Ayanzu Katsina State Masari Ya Gyarata, Andaina Cin Hanci Da Rashawa Da Ya Addabin Wannan Yankin Na Katsina.
Wannan Dalili Ne Yasa Rarara Da Abukan Aikinsa Suka Zauna Suka Rerawannan Waka,Idan Bazaku Mantaba A Chan Baya Jama’a Nata Rade Radin Cewa Wai ‘Rarara’ Yayi Fada Da ‘Baban Cinedu’ Toh Wannan Zancen Duk Karyace. Domin A Cikin Wannan Waka Zakuji Shi A Ciki.Domin Kayatarwa Dai Sai Ku Saurarai Wannan Waka Gata A Nan Karkashin Nan.
Download This Song Below



:-DOWNLOAD MP3 NOW
Read More »

Friday, 1 September 2017

Sabuwar Waka Da Buhari Gwanda Kwankwaso Sau Dubu

Music: inda ranka kasha kallo  a yau muna dauke da  shahararen mawaki Wanda yayiwa senator Dr Rabi, u kwankwaso


Hahahaha kai kuji wani mawaki da buhari gwanda kwankwaso sau dubu shin wai hakane ko kuma karya yakeyi.

Kuyi maza Ku Dakkota domin ku saurara kuji mai wakar take fada ko ince akuji abinda mawakin yace.



  DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Thursday, 24 August 2017

RARARA SABUWAR WAKA BUHARI YA BAYANA

Music: sabuwar  wakA  daga  shahraren  mawaki  dauda kahutu rarara  wada yayiwa  Muhammad Buhari  shugaban kasar Nigerian

Tofa Buhari yasake bayyana sabuwa kara a Leda daga bakin mawakin siyasa zuwa ga masoya baba buhari shugaban kasar Nigeria domin nishadantar daku.


Buhari ya sake bayyana
Yaukan Makiya sai su dangana
Kunki shan lemo tun da ga guna
Masu guru sai Ku gudu tunda ga zaki ya sake bayyana
Wai INA Magu Kamasu karsu gudu
Buhari yasake bayyana masu gudu sai su hau gudu
Masu fading baba ya mutu Ku fada musu ya sake bayyana
Hahahaha To INA sukaga tashan lemo tunda sunsan zaki ya bayyana tunda berayene.
Kai wannan kasar tamu Allah ka gyaramana ita.


       Download _.mp3
Read More »

Wednesday, 23 August 2017

Ba Zan Taba Mancewa Da Halaccin Da Kwankwaso Ya Yi Min Ba, Inji Shugaban Kwankwasiyya Nigeria, Ali Artwork

GABATARWA:
Sunana Ali Muhammad Idris, wanda aka fi sani da ALI ARTWOK. an haife ni a unguwa uku , karamar hukumar tarauni. jihar kano. 1st, january, 1992. na fara karatun firamari a unguwa uku special primary school a 1999 zuwa 2005. bayan nan na wuce kai tsaye Government junior school unguwa uku. a shekarar 2005 to 2008, bayan na gama junior sec school dina, na wuce babbar sakandire ta gwamnati dake KUNDILA. (GSS KUNDILA). na fara ta a shekarar 2008, to 2011. daga nan na fara karatun NCE a makarantar sa'adatu rimi collage of education kumbutso. a cikin garin kano. na yi karatun yare na ENGLISH da HAUSA. saboda matsalar kudi na ajiye karatuna na bayan na je NCE 2, daga nan na tsinci kaina a sana'o'i da dama kamar DAKO, DINKI, ZANE, EDITING sannan na fara ACTING comedy da sauran su, godiya ga ALLAH da nayi wadannan abubuwan dana lissafa. duk da naga fafatawa kala kala a hanyar tsira da rayuwata. sannan naga nasarori dana samu a rayuwata. na samu kambun karramawa na gasar MTN 2016 da akayi a ABUJA, a bangaren wanda yafi kowa iya editing. sannan na sake cin nasara a gasar AMMA awards, a matsayin wanda yafi kowa iya shirya tallar fina finai. na samu kambun karramawa na arewa creative industry a jihar kaduna nigeria. nasarori da yawa suka ci gaba da budowa a rayuwata, har na bude kamfanin MUSHA DARIYA (AREWA COMEDIANS) saboda ina yin comedy. shi yasa na fara kananan video na comedy. harta kai ga ina da websites da mutane ke rububin shiga dan kallon comedies dina a dukkan fadin duniya. Sannan ni na kafa kungiyar magoya bayan SANATOR ENGR. DR. RABI'U MUSA KWANKWASO, wato (KWANKWASIYYA NIGERIA).
DAILY TRUST: Zamu so sanin cikakken dalilin daya sa ka bude kungiyar kwankwasiyya nigeria.
DALILIN KAFA KUNGIYAR:
ARTWORK: Ni mutum ne dake girmama alkhairi ko karamci ko yaya yake, wannan ne yasa ba zan taba manta karamcin da mai girma SANATOR ENGR. DR. RABIU MUSA KWANKWASO yayi mana ba, a shekarar 1999, lokacin dana shiga primary school. lokacin maganar gaskiya mahaifina bashi da lafiya, ya shafe shekaru biyar ko fita baya yi. inda mahaifiyata ce ta kokarta ganin nayi karatun. kasan dalibi kuma yaro karami bashi da burin daya wuce kudin tara, littafai da sauran abubuwan da zasu amfaneshi a makaranta. da fargabar haka na fara karatun, cikin ikon Allah sai tallafin Sanator Engr. DR. Rabiu musa kwankaso a lokacin yana kujerar gwamna a jihar kano, ta fado kanmu. ya dauke mana dukkan wannan dawainiyar mu da iyayenmu. karatu kyauta, abinci kyauta, takardu da kayayyakin makaranta, hatta uniform shima kyauta. wanda nasan duk wanda yake a kano yasan da haka a kano a lokacin. to a takaici dai ni akansa na fara sanin taimako irin haka akaina, saboda haka na taso na rayu da sonsa a raina saboda yayi min wani abu da bazai taba yiwuwa na manta dashi ba. musamman bamu yi nisa ba muka gane banbancin sa da sauran 'yan siyasa.
DAILY TRUST: Menene banbancin da ka tsinta wanda ba a yi nisa ba tsakaninsa da sauran 'yan siyasa?
ARTWORK: muna kammala karatun primary da gata da jin dadi saboda tallafin da mai girma gwamnan kano ya bamu. muka tunkari makarantar gaba da primary wato secondary. Ni a kaina na fada makarantar ne cike da zaton samun gata irin wadda aka yi mana a primary, sai dai taku kadan da shigata na fahimci mafarki nake. saboda ba karamar wuya nasha ba, bani kadai ba, dukkan dalibai irina munji wuya saboda babu wani tallafi da muka samu koda rabin irin na gwamnatin data wuce ne. dan ni dakyar ma na samu na kammala karatun... a dalilin haka yasa na fadi jarabawa. saboda ba abu mai sauki bane kaji da abu biyu a gabanka a lokacin. ga karatu, ga tunanin hanyar biyan karatun, ga bukatar gida, ga matsalar iyaye. kaga kuwa dole mutum ya fadi. na samu credit biyu da pass, english da islamic studies. sai sauran dukka pass. bayan mun gama haye wannan siradin dakyar, mun kammala makarantar sakandire 2011 a hakan ina gumurzu ne fa, da fadi tashi na samu na fada Sa'adatu Rimi collage of education.
DAILY TRUST: Daka tsinci kanka a makarantar gaba da sakandire wane banbanbanci ka samu dana baya, akwai ci gaba koko ka samu wani tallafin kamar na lokacin gwamnatin kwankwaso?
ARTWORK: (Dariya) wane tallafi? ai jikina ne ya fada min, saboda da gumi na, da gumurzun zuwa wurin koyon aiki na samu na lallaba na mallaki wasu kudade adadin dubu sha hudu, na kai makaranta aka bani free NCE. na fara muka cinye shekara daya dakyar da gumi. muka shiga ta biyu, muna rarrafawa wato NCE 1. azaba da fadi tashin dana sha babu wani tallafi sai dai daga Allah, yasa kafafuna suka sare na kife. naji taifyar karatun tunda babu irin su kwankwaso a duniya a lokacin bazai yiwu min ba. na jingine karatun gefe guda. dan tafiya a kwale kwalen da ya huje a tsakiyar teku barinta yafi daidai, in ba haka ba sai ka dulmiye gaba daya.
DAILY TRUST: Ka bar karatun dan bazaka iya ba, to kana jiran irinsu kwankwaso su dawo ne, koko wane dalili ne?
ARTWORK: Saboda dai in samu damar da zan ci gaba da koyon aiki. wanda watakila a cikinsa na samu damar ci gaba da karatun... daga nan naci gaba da fadi tashina har na fara samun nasarori, amma fa kada ka manta soyayyar kwankwaso na cikin raina saboda lokacinsa ne kadai a lokutan rayuwata dana san dadin karatu, kuma kullum shi masa albarka nake, saboda yayi min wani abu mai girma a rayuwata. kwatsam sai ya sake bayyana zaiyi mulki. sai naji kamar ni Allah ya amsawa addu'a ya sa kwankwaso ya dawo. ya samu nasarar sake hayewa kujerar gwamnatin kano a shekarar 2011.
DAILY TRUST: To da ya dawo ka samu wani tallafi ne, irin wanda ya taba baka a baya?
ARTWORK: Ban san inda zan ganshi ba, amma dai ina sonsa ni da gaske a raina, sai kuma ikon Allah yasa abinda nasan shi wato tallafawa talakawa ya karu. ya dauki nauyin karatun mafi yawancin talakawan da suke karatun saboda shi zuciyar sa ta taimako ce ga marasa karfi. sannan yayi maganin ta'addanci daya fitini jihar a lokacin, saboda yasan talakawa ne abin ke cutarwa. ta hanyar nemawa talakawa aiki, musamman matasa maza da mata aikin yi. wanda har saida ya gama mulkinsa, ba a kara sara suka ko ta'addanci ba. tunda sun samu abin da zasu rike kansu. sannan ya sayi motoci masu tsadar gaske dan yaran talakawa karatunsu ya saukaka. sannan abunda kowa da ya taba ziyarar kano ada da yanzu zai iya ganin banbanci shine gyaran da yayiwa kano da gadoji dan saukaka cunkoso, ga fitilu dan inganta garin kano. kaga ko wannan abun dole ya kara min sonsa dan bai bani kunya ba. a daidai wannan lokacin ni kuma nasarori suka tunkaro ni. musamman ta hanyar wasannin barkwanci, sanin da aka yi min, sai naga yanzu ne ya kamata na bayyanawa duniya soyayyata ga Sanator. Engr. Dr. Rabiu musa kwankwaso. sai naci gaba badan wani ko wata ba, sai dan son da nake masa. babu faragaba dan nasan duk abinda zan fada haka yake duniya ma ta sani, ba shaci fadi bane dan birgewa saidan tunawa duniya jarumtar da yayi.
DAILY TRUST: Wadanne hanyoyi ka bi da har kungiyar taku ta zama kungiya? musamman lokaci daya ta sanu a bainar jama'a.
ARTWORK: Ni da yayana mai suna ENGR. SAMA'ILA MUHAMMAD IDRIS muka fara zama muka fara tattaunawa da tsara komai wanda aka yanzu haka ya gama karatu a BAYERO UNIVERSITY. yanzu haka yana bautar kasa a jihar BAUCHI, mataki na farko dana fara bi shine shawarawari bayan na gamsu, sai na tunkari wani lauya a kano BARISTA SIDI, tare da sanar dashi kudirina, yayi min kokarin abubuwan da ni ban sansu akan kungiya ba a lokacin, rijistar kungiya na biya. da sauran dukkan abubuwan da suka dace da yayimin. bayan haka, sai na zauna na tsara logo na kwankwasiyya bayan gama rijistar kungiya da muka yi. muka bude shafuka dan yada manufofin mu. a instagram, twitter, facebook da website. wanda a yanzu haka muke aikinsa bamu kai ga gamawa ba.
DAILY TRUST: Har yanzu bamu ji shin ko sanator yasan da zaman ku ba, ko kuma yaya mu'amalar ku da shi ta fara?
ARTWORK: Ina ci gaba da gabatar da al'amura na ba tare da tunanin wani ba saboda soyayya ce a raina, kwatsam yaronsa MUBARAK KWANKWASO yayi min magana a DM wato a instagram yace in bashi number ta zaiyi magana dani. kaga wannan ma nasara ce, saboda yadda yaga muna ta posting a yanar gizo da yada abubuwan mahaifinsa sai abin ya birge shi, har yasa ya nemi lambata. bayan na bashi ya kira ni mun dade muna tattaunawa a kai, shin mahaifinsa ya san dani? nace masa a'a dan ban taba ganinsa ba. wannan ne mataki na farko na haduwar mu da mahaifinsa. ya hada ni da odilin mahaifinsa mai suna LITI. akan mu gabatar da kanmu. kuma cikin ikon Allah komai yazo da nasara. muka ganshi yasan damu, muka tattauna sosai.
DAILY TRUST: Haduwar ku dashi ta kara maka haske ga halayyarsa koko baka ganshi yadda kayi zato ba?
ARTWORK: Na sha mamaki, saboda mutum ne daya amshe mu da fara'a da faran faran kamar yadda yaronsa ya yi min. muka tattauna tare da samun kwarin guiwa a wurinsa, ya yaba mana matuka, sannan yaja kunnen mu akan muyi komai akan tsari da girmamawa ba tare da cin mutumcin wani ba.
DAILY TRUST: Akwai wadanda zasu yi maka kallon kana wahalar da kanka kana bata lokaci akan siyasa, shin yaya kayi da wannan?
ARTWORK: Dukkan tafiya ta rayuwa ta kumshi haka, akwai masu yabonka da baka gwarin guiwa a dukkan abunda zaka yi na alkhairi, sannan a gefe guda akwai masu ganin shirme kake da zaginka. a cikin tafiyar nan na samu matsalar wasu daga ciki, wadanda basu fahimci dalilin tafiyar ba kwatakwata. su sun saba suje wurin 'yan siyasa suyi roko dan a basu wani abu, mu kuma tafiyar mu ta kwankwasiyya tafiya ce tsarkakakkiya da zata nuna muhimmanci da ci gaban al'umma. tun a nan muka raba hanya da su. ina so inja hankalin jama'a akan siyasa, ya kamata mu daina siyasa ta kudi, ko kwadayi. muyi ta kishi da son mai son ci gaban al'umma ta wannan hanyar ce kadai nake tunanin za'a iya gyara siyasar najeriya. musamman yadda kwankwaso ya zama zakaran gwajin dafi a cikin 'yan siyasa
DAILY TRUST: Wane banbanci ne a zahiri da yake banbanta kwankwaso da sauran 'yan siyasa da kake fada?
ARTWORK: Kasan ita siyasa manufarta, shine a taimaki al'umma, amma wasu daga cikin 'ya siyasa shine suci daga al'umma. mutum ne zaka ga an zabe shi baya iya cika alkawarin daya dauka ga al'ummar da suke zabe shi. banbancinsa da su shine, shi duk abunda zai fada yayi, har ma yazo ya ninka. akwai alkawarurrukan da bai yi yayi su. duk wani abu daya ga zai kawo ci gaban al'ummarsa sai da yayi shi. sannan ga kishin da yakewa al'ummarsa. wannan ma wani banbanci ne tsakaninsa da sauran 'yan siyasa. shi yasa nake fatan Allah yasa ya zama shugaban Kasa. 'yan najeriya zasu more da jin dadin mulki, daga kudu har arewaci.
DAILY TRUST: A matsayinka mai kishin ci gaban al'umma, wace shawara zaka ba sauran 'yan siyasa?
ARTWORK: Shawarata bata wuce kira ga 'yan siyasa da su zamanto masu taimakon al'ummar da suka zabe su, hakan ne zaisa a yi musu soyayyar da suke ganin ana yiwa kwankwaso tana birge su. in ka dauki majority na masoyan kwankwaso ba domin kudi suke sonsa ba, suna sonsa dan yana son ci gaban al'umma da kuma taimako a gare su.
DAILY TRUST: Mun gode
ARTWORK: Nima na gode.
Read More »

Wazirin rarara sabuwar Waka Barayin Nigerian

Music: sabuwar  Waka  daga  bakin  shahararen  mawaki wato  wazirin  dauda kahutu  rarara  Waka  Mai  taken barayin Nigerian

To Ana wata ga wata “Ko suwaye barayin Nigeria” oho wai akace waka abakin mai ita tafi dadi sai dai kun saurari wakar sannan zaku ban bance shin rarara ne ko wazirinsa.
Wakar barayin Nigeria dai ba kowane yayi taba face yahaya madawaki wazirin rarara Wanda idan kaji wakar cewa zakai rarara ne kawai yayita sai ya fadi sunansa sannan zaka gane .
Ayi sauraro lafia


Don't forget with share it


      Download _.mp3
Read More »

Sunday, 20 August 2017

Rarara full sabuwar waka cuta ba mutuwaba

Music  full:  Assalamu  alaikum  yan uwa  da  abokan  arzuki  barka mu  da  warka  a yau  muna  tare  da  sabuwar  Waka  rarara  wada  yayiwa  shugaban  kasa  Muhammad Buhari
Uhm  jiya  ba  yauba  Allah  ya  karo  lafiya  shugaba  baba  Buhari  shugaban Kasa   shugaban  talakawa

Shugaban  talakawa    Allah  ya yi  ruko  da  hannuka  baba  buhari


Yi  sauraro lafiya


Don't forget with share


     Download. .mp3
Read More »

Rarara sabuwar waka cuta ba mutuwaba

Music: sabuwar  waka  daga  bakin  dauda  kahutu  rarara Mai taken  cuta ba  mutuwa  wada yayiwa  Mai  girma  shugaban  kasa Muhammad Buhari wadda yayi  ta  taya murna dawowarsa kasa mu  sai  dai  muce  Allah  ya  bada  lafiya  danksan  kwana  ya  bashing  ikon  chika  alkawari  da  yayiwa  yan  kasa.


Ayi  sauraro  lafiya



Don't forget with share




   Download. mp3
Read More »

Saturday, 19 August 2017

Rarara sabuwar Waka Sannu da sauka baba Buhari fara aniya cuta ba mutuwaba

Video: sabuwar  Waka  rarara tA tsaraba  da  yayiwa  yan kasa

Wadda yayi  mai  take  cuta  ba  mutuwa bace  duk  da  wasu  sunce  ba  xai  dawoba  sai  dai  gawarsa  amma  saurari  dauda  kahutu  rarara  da  kallo  video  dan jin  Mai  yake  Cewa.

.ayi  sauraro  lafiya



Don't forget with share




        Download. .mp4
Read More »

Wakar Alfazazi – Karyarku Munafukai Ga Buhari Ya Dawo

Music: sabuwar  Waka  daga  alfazazi  Wanda  yayiwa  Mai  girmA shugaban  kasa  Muhammad  Buhari

Domin yin jinyar rashin lafiyar da take fama da ita inda mawaka me ta sambado wakokin murna.
Kuna iya samun wakokin daga garemu.
Wannan mun sameta ne a shafin press loaded..

Don't forget with share



Ayi  sauraro  lafiya



Download mp3
Read More »
Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie