Music: sabuwar Waka daga bakin shahararen mawaki wato wazirin dauda kahutu rarara Waka Mai taken barayin Nigerian
To Ana wata ga wata “Ko suwaye barayin Nigeria” oho wai akace waka abakin mai ita tafi dadi sai dai kun saurari wakar sannan zaku ban bance shin rarara ne ko wazirinsa.
Wakar barayin Nigeria dai ba kowane yayi taba face yahaya madawaki wazirin rarara Wanda idan kaji wakar cewa zakai rarara ne kawai yayita sai ya fadi sunansa sannan zaka gane .
Ayi sauraro lafia
Don't forget with share it
Download _.mp3
No comments
Post a Comment