Pages

Games

Saturday 12 August 2017

Dalilin dayasa bana fitowa a Fina fina nollywood

Fitacciyar Jarumar nan da ta shahara a harkar shirya Fina-Finai na Kannywood Nafisa Abdillahi ta bayyana dalilin da yasa bata fitowa a yanzu a cikin fina-finan Nollywood inda ta bayyana cewa tayi hakan ne domin ta kare mutuncin ta.
Jarumar ta kasance basa zama a inuwa daya da Korarriyar Rahama Sadau sakamakon wani sabani daya ratsa tsakaninsu.
Ko a watannanin baya ma jaruman biyu sunyi musayar kalamai masu zafi yayinda a halin yanzu jaruma Rahama Sadau tana daya daga cikin yan wasan Nollywood wadanda tauraruwarsu ke haskawa.
A baya bestarewa.com.ngta kawo maku inda Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa da matan da ke anfanin da man nan mai kara fari na shafawa wato bilicin.
Jarumar ta yi wannan kakkausar suka ce a shafin ta na sada zumunta na Instagram inda tace hakan bai kamaci yar musulmai ba don kawai ta burge maza.

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie