MUSIC: Umar M Sharif Bazata
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Bazata Mai Tsawon Minti 4.07 Hakika Wakar Tayi Matukar Dadi
Ga Kadan Daga Baitukanta
-Bazata shi kika yo min a soyayyaa kinka bani kulawaa
-Ki sani a ranki ciki na shige, wallahi bani fitowa, iyeh iyeh, ko banda sadaki, bikin mu dake dole inyo nemo wa, na kamu da son ki, Allah sa har a ranki, kema inji naki, meye ra'ayin ki, ina kika sani, faɗi inji wattakil a gun ban dace ba
Ayi Sauraro Lafiya
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment