Tofa kai rarara ba dama wallahi wai kunjishi asabuwar wakarsa mai suna ” Mahadi Ya Tsorata yaki Zuwa ” shin ko kunsan da wayake hahaha tofa ina yan kwankwasiyya rarara ya tabaku.
Mahadi ya tsorata yaki zuwa mahadi yafirgita yaki zuwa karyan banza
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kubani Kidan ganduje dashe allah –
AMSHI- Mahadi ya tsorata yaki zuwa
– Sai kun dan tafa mas dan Allah –
AMSHI- Mahadi ya firgita yaki zuwa
– Yace bayajin bulala
AMSHI- Mahadi ya tsorata yaki zuwa
– Kano Sai baba Buhari da Ganduje
AMSHI- Mahadi ya Firgita yaki Zuwa
– Sai kunyi takwas in Mai duka ya yarje
Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa
– Karyar banza Kwado yaga tumu
Mahadi ya firgita yaki zuwa
– Sakon Nasuru Gawuna ne Wannan
Kai kawai domin jin wannan wakar gaba daya kudakota.
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment