Barkanmu dakasancewa daku a wannan lokaci ina ma’abota jin wakokin hausa nanaye a yaune muka kawomuku wakokin cikin album dinnan na Dalilin So na mawaki hamisu breaker dorayi wanda yafitar a kwanakin baya.
A Yaune zaku samu complete wakokin cikin Album din a shafin yanar gizo wanda kuka saba samu musamman ga masoya na nesa wanda album baya zuwarmusu.
“Ata Dalilin So nine naja zuga
Kan nafarga So ya dade da san riga
Shi to ashe dai zana riski wannan karni
Lokaci ya sanya so dakaine yakirani
Mamayarsa dare cikin dare ga tsammani ”
” Shi so sa’ane Kuma sannan Alkairee ne
Nasamu gwanta wace zata sharen Kukana
Inda masoyiya
Mai kyau da kwalliya
Kamar zinariya
Dan tashiga zuciya
Banai mata tarjiya
Zamanmu Na lafiya
Sarautar Zuciya
Na Baiwa gimbiya.
GA WAKOKIN KAMAR HAKA:-
1- Dalilin So
DOWNLOAD MUSIC HERE
2- Ga Hannuna
DOWNLOAD MUSIC HERE
3- New Album Haseena Intro
DOWNLOAD MUSIC HERE
4- Kama Muke
DOWNLOAD MUSIC HERE
5- Zo Da Farin Ciki
DOWNLOAD MUSIC HERE
6- Dani Dake
DOWNLOAD MUSIC HERE
7- Ni Nakine
DOWNLOAD MUSIC HERE
8- Kibiyar Ajali
DOWNLOAD MUSIC HERE
9- Ina da Masoyiya
DOWNLOAD MUSIC HERE
10- Mai Sona
DOWNLOAD MUSIC HERE
11- Tambarin Masoya
DOWNLOAD MUSIC HERE
12- Budurwata
DOWNLOAD MUSIC HERE
13- Tanadi Na So
DOWNLOAD MUSIC HERE
14- Wasika
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment