Sabuwar Wakar Umar M Shareef Kenan Mai Suna ” More Rayuwa ” sabuwace kar a ledarta inji Al Ameen dominku masoya muka kawo muku ita dan ku nishadantu.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai autan mawakan soyayya kuma…
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nafison irin girbarsa dan na more rayuwa
– Banaji banagani barni nasha ruwa
– Karkik dau kir girbin zabai dani a rayuwa
– Aure naki yan mata zan zamo miki garkuwa
– Hee Lokaci guda nafara jin kaunarki
– Nutsuwa narasa sa’ilin da naganki
– Zuciya tana fadin kawai aurenki
– Garkuwa inzamma shugaba a gurinki
– Muyi auren sunna ni dake
– Alkawar ni zana kula dake yan mata yar gata
– Kazo kawai mui soyayya
– Mu more rayuwa musha miya
Kunji Kadan daga Baitin wakar More Rayuwa Ta umar m shareef
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment