MUSIC: Umar M Sharif ft Abdul D One x M. Melery Kece Tawa Album
Albishirin, gamayyar fitattun mawaka, kuma fitattu a masana'antar Kannywood
Umar M Sharif, tare da yaron sa Abdul D One, da kuma Muhammad Melery sun sake fitar muku da sabon Album ɗin su mai suna KECE TAWA Album
Mai ɗauke da daɗan wakoki har guda goma sha baƙwai 17
gasu kamar haka
- Best Of KeCe Tawa
2 - Na Rike GasKia
3 - Ina Tare Dake
4 - Sha Kallo
5 - Mai Baki
6 - Ki Sani A Zuciya
7 - Na Dade A Soyayya
8 - Rikicin Aure
9 - Na Yarda Dake
10 - Ina Yawan Kunci
11 - Yar Makaranta2
12 - Baya Ba Zani
13 - Ni'imar Allah
14 - Hali Daya
15 - Majnun
16 - Kece Ta Fari
17 - Amarya Zahra
Maza ku hanzarta neman sa yanzu haka a kasuwa, ko kuma shagon sai da fina finan Hausa mafi kusa daku, karda ku bari a baku labarii
No comments
Post a Comment