Pages

Games

Tuesday, 6 February 2018

Music: Abdul D One – Bani Fushi

abuwar wakar abdul d one kenan Mai suna ” Bani Fushi Kan So ” waka mai ratsa zuciyar masoya da masu sauraren wakokin soyayya ko basu bara soyayya ba kai abdul d one ba dama.
Kawai da abin da zance kada ku bari wannan wakar ta wuceku maza ku saurareta domin nishadantarwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bani fushi kan soyayya ganin akwai ka a rai
– Nima nasan lallai na dace da mai share kuka
– Masoyi ka zamo rabin jiki
– Samun kane chikar farin ciki
– Rashinka zaihani cin abinci
– Yaka zo zo guna
– Maza kamo hannuna muje zuci kai ta aje
– Saboda kai nai aso bani so ka guje
– Abin da ke bata ranka korarshi nake
– Kazamo farin ciki mai kauda bakin cikina
Kunji kadan daga baitin wakar abdul d one mai suna Bani fushi gaskiya wakar tayi dadi sosai.


   DOWNLOAD MUSIC mp3

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie