Pages

Games

Showing posts with label Hausa video. Show all posts
Showing posts with label Hausa video. Show all posts

Saturday, 4 November 2017

Video: Umar M Shareef – Labarin Zuciya || Garzali Miko Ft Aseeya

Wakar Umar m shareef kenan mai suna ” Kizo Ki Kalli Labarin Zuciya ” wace garzali miko ya hau tare dashi da aseeya mai zamani yarinya mai shigar yan india wato bata da kayan sawa sai sari.
Wakar kusan zance tsohuwace Audio dinta shine yanzu kuma gwarzon jarumin naku Garzali miko ya hau wakar tare dashi da Aseeya.
Talla
kuna Iya download ko ince sakko da wannan wakar cikin wayoyinku domin ku kalla kuga rawar da akasha dama gashi sun iya rawar.


KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR

– Fuskata ki kalli labarin zuciya farin ciki

soyayyarki ta sanya

– Fuskata ka kalli labarin zuciya Farin ciki

soyayyarka ta sanya

– Ke Nagani cikin baccina kin iso nai hange

– Daga nesa ki dan karaso

– Ga mazauni ke nagani kin iso
Kawai kada na cikaku kuna iya dakkota yanzu.



DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Sunday, 8 October 2017

Video: Nura M Inuwa – Nasamu Wacce Nakeso Latest Video


Wakar nura m inuwa kenan mai suna nasamu wace nakeso ta daurayeni da soso.
Nasan kusan wasunku da yawa sunsan wakar tunda ba bakuwa bace.

Kuma video din ya kwana biyu kuna iya saukar da wannan bidiyon zuwa wayoyinku sannan Ku kalla.


Mu kawai bukatarmu kunayi mana share shine kawai ladanmu.



DOWNLOAD VIDEO
Read More »

Friday, 22 September 2017

Video: Ku Kalli Hadiza Gabon Itama Ta Fito A Film Din Nollywood

Daga Ahmadu Manaja Bauchi
Fitacciyar jarumar nan ta finafinan Kannywood Hadiza Gabon ta soma fitowa a finafinan Nollywood da ake yi a kudancin Nijeriya.
Jarumar ta shaida wa BBC Hausa cewa ta fara gwada sa’arta a fina-finan Nollywood ne domin ta nuna basirar da take da ita ta yin finafinai a bangarori daban-daban.
A cewarta, “Ba wannan ne karon farko da na soma yin fim da turanci ba. Lokacin da na je Amurka, na fito a gajerun fina-finan turanci, amma wannan ne karon farko da na fito a fina-finan Nollywood.
“Fitaccen jarumin Nollywood Mike Ezuruonye ne ya gayyace ni na fito a wani fim dinsa mai suna ‘Lagos real fake life’.
“Shi ne furodusan fim din kuma na fito ne a matsayin ‘yar arewa. Zan rika yin shiga irin ta bahaushiya don haka kayan da nake sa wa a fina-finan Kannywood irinsu nake sa wa a wannan fim”.
Hadiza Gabon ta kara da cewa “Tun da ya gaya min cewa zai so na fito a fim dinsa, na shaida masa cewa ba kowacce rawa zan taka ba. Ba zan fito a matsayin da zai saba da addini da al’adata ba”.
Jarumar ta ce babu wani “bambanci tsakanin yadda ake yin fina-finan Kannywood da na Nollywood idan ban da bamabancin harshe. Don haka na ji dadin soma fitowa a Fina Finan Nollywood.



DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Monday, 18 September 2017

Video :sabuwar waka Niger daga shaharariya mawakiyarsu

Video: sabuwar rawa da kuma waka daga shaharariya Mai zamani wadda duniyar mawakan  Niger sukeji da ita  yau ita muka kawo muku  sannan  akan nuna  bikin sallah da  Al addunsu na gargajiya da yadda abin yake  kudai kusan kami naku Dan kusha kallo lafiya


Ayi  kallo lafiya


Enjoy your download and don't forget with share


    DOWNLOAD VIDEO
Read More »

Monday, 11 September 2017

(video) Fati washa wankan Sallah

video: shaharariya yar Film  din Hausa  ko nace kannywood
 bidiyon fati washa na wankan sallah. Domin sauke wannan bidiyon sai ku shiga cikin download Asha kallo lap


   DOWNLOAD HERE
Read More »

Friday, 8 September 2017

DADIN kowa sabon salon episode 18

Video :Wannan shine bidiyon dadin kowa sabon salo episode 18 na wannan makon domin sauke wannan bidiyon sai ku shiga cikin download Asha kallo lapia



DOWNLOAD VIDEO HERE v
Read More »

Video: Umar M Shareef – Fuskata

Video :Wakar umar m shareef kenan mai suna fuskata
Wakar da gatanan audio dinta ta kwana biyu
Fuskata fuskata fuskata
Wakar dai tayi dadi Dan ta soyayyace ma
Kuna iya download NATA zuwa wayoyinku.



  DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Video: Members Of Kwankwasiyya And Gandujiyya Fighting In Kano Festival

Video: Bidiyo yayin da yan gandujiyya da kwankwasiyya suke fada a ranar hawan sallah
Shin ko meye dalilin wannan fadan
Inda takai harda sare sare da Addina da makamai dai
A yayin da ake bikin sallah ranar hawa suke fada ma’ka sudin iyayen gidansu na gaba inda.
Wani abunma dai sai kun kalla kuga yadda fadan ya gudana.
Download and enjoy




    DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Saturday, 2 September 2017

Abdul D One – Kalmar Rabuwa

Video:
Sabuwar Wakar Abdul d one kenan wace yayi Dan nishadantar da masoyansa da kuma masoya juna.
Kalmar rabuwa ba dadi sabi da rabwa da masoyi akwai wahala.
Kudai sakko da wannan wakar cikin wayoyinku domin Ku saurara.



DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Umar M Shareef – Na Aminta Dake

Music.:
Sabuwar wakar umar m shareef kenan ta cikin Album din Kuyi hakuri.
To yau ga video dinta Sai Ku kalla bayan kunji audio nata shine Ali Nuhu ya hau wakar tare da bilkisu shema.
Wakar dai nasan wasunku da yawa sun San audio dinta sabi da wakar tayi dadi sosai ka slow kida a kanta.



 
 DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Friday, 25 August 2017

Rahama sadau achikin sabon film tatu

Video: shaharari  kuma  Mai  tashe  wato  rahama  sadau  a yau  tasake  wani  Film  daga
Kalli Wannan Sabon Nollywood Film Video Da Ke Gab Da Fitowa By Rahama Sadau ‘Yar Wasan Hausa Film, Yanzu Ta Samu Shiga Cikin Group Din Nollywood Film.
Haka Kuma Nan Bada Jimawa Zasu Fitar Da Wannan Film Din Mai Suna “Tatu Nollywood Film” Ka Ku Bari A Baku Labari.
Zamu Kawo Mukushi A Wannan Shafi Namu Na bestarewa.com.ng
 Insha Allah, Kuma Idan Kuka Kallesa Zaku Gasgata Wannan Boyar Allah Kan Duk Wani Zargi Da Kuke yimata.
Domin Ita Tanayin Nollywood Film Ne Domin Kara Ilimi Da Kuma Son Iya Al’ada Daban Daban A Cikin Fadin Duniya.
Ga Dai Video Nan Har Kashi Biyu, Sai Kuyi Download Kufara Kallon Sa Kamun Kujimu Dauke Da Complete Dinsa.



   Download video part 1.


  Download video part 2.
Read More »

Sunday, 13 August 2017

Sabuwar wakar Ali jita wada yayiwa shugaban kasa Muhammad buhari

Video: assalamu alaikum yan  uwa  da  abokan  arziki  a yau  munA dauke  da  sabuwar waka  da  shahahararen mawaki  wanda  akeyiwa  take  da  Mai  makogaron  zinare  wato  Ali  jita  yayiwa  Mai  girma  shugaban  kasan  Muhammad buhari  awannan  wakar dayayi   yanona  abubuwa  da dama  a chikinta  amma  saurari  ali  jita  kaji  Mai  yake  Cewa ayi  sauraro lafiya


You can enjoy and listening and download

Don't forget with  share



        Download mp4
Read More »

Saturday, 15 July 2017

Morel Waka safay

Video: sabuwar Waka  Morel Mai taken  safay  Wannan  wakar Morel yayi  wakane a lokachi da yadace kuma  amma  dai  shine  Wanda  dama  ya saba Waka  irin  hip-hop  ko nace hausa  rapper  amma  dauki  wakar  kaji  Mai  yace
Ayi sauraro lafiya


Download mp4
Read More »

Wednesday, 12 July 2017

Jamila Nagudu lugude aure

Video:kalli sabon video na jamila nagudu da tayi a wata Waka Mai taken lugudan aure konace na amarare achikin video ta nuna wasu abu daga chikin  Al. Ada Wanda ayanxu ba.ayi ko Mai  yasa ko zamani yazo da haka nidai bansaniba  amma  sankami naku dan kallo asha kallo lafiya



Download mp4
Read More »
Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie