Wakar Umar m shareef kenan mai suna ” Kizo Ki Kalli Labarin Zuciya ” wace garzali miko ya hau tare dashi da aseeya mai zamani yarinya mai shigar yan india wato bata da kayan sawa sai sari.
Wakar kusan zance tsohuwace Audio dinta shine yanzu kuma gwarzon jarumin naku Garzali miko ya hau wakar tare dashi da Aseeya.
Talla
kuna Iya download ko ince sakko da wannan wakar cikin wayoyinku domin ku kalla kuga rawar da akasha dama gashi sun iya rawar.
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR
– Fuskata ki kalli labarin zuciya farin ciki
soyayyarki ta sanya
– Fuskata ka kalli labarin zuciya Farin ciki
soyayyarka ta sanya
– Ke Nagani cikin baccina kin iso nai hange
– Daga nesa ki dan karaso
– Ga mazauni ke nagani kin iso
Kawai kada na cikaku kuna iya dakkota yanzu.
DOWNLOAD VIDEO HERE
No comments
Post a Comment