Domin kallo cigaban shirin satin daya gabata sai ku kasance damu domin dakko shi a cikin wannan shafin wato Episode 26 cigaban Episode 25. Yanzu haka kuna iya download dinsa a nan Talla Kusan abinda zai faru acikin wannan satin. Inda Zakuga ana ayiwa kanwar gimbiya pasport wato za ayi mata visa ta fita waje domin yin aiki. Shikuma Malam musa dashi da kishiyar matarsa akwai wata babbar chakwakiya da ke shirin faruwa. Dik acikin shirin wannan satin kudai kawai ku shiga wannan shafin domin dakkoshi sannan kuyi share
DOWNLOAD VIDEO HERE
No comments
Post a Comment