Pages

Games

Wednesday, 1 November 2017

Video: Sabon Nollywood Na Rahama Sadau – Sons Of The Galiphate Trailer




Wannan wani sabon film din rahama Sadau ne Wanda takeyi a ciki zakuga yadda ake kulla chakwakiya da rudarwa.


Film din dai season ne wannan shine season 2 tallansa.



Gaskiya yakamata ace kun nemi season 1 Dan kusha kallo kada Ku bari ya wuceku.



Kuna Iya Neman wannan film din a YouTube domin Ku kalla.


Sons Of The Galiphate season 2.




DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie