Pages

Games

Sunday, 12 November 2017

Music: Abdul D One – Karba Karba



Sabuwar wakar abdul d one mai suna ” Karba Karba A So ” Wakin abdul d one gaskiya kana abunda kaga dama a wannan lokacin irin yadda kashe masoyanka da wakokin masu ratsa zuciya.

Wakar Gaskiya tayi dadi karba karba aso to Allah yasa alkairee za a karba, kuna ina masoya sai kuyi maza ku dakko wakarnan domin ku saurara.

Talla

GAKADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-

– Nayarda Nima Sai Dake

– Nayarda Nima Sai Dakai

– Karba karba a so Babu tsakanina da ke


– Wanda yake yin haka Lallai zaiyi tagumi

– Nayarda dake zan adanamiki kaina

– Komai kikaso zanyishi domin kauna

– Zan baki kula idan kina gafena

– Magana a so a harshena

– Na Rike ta zam makari na

– Kece kadai nake kallo a raina

– In bake za ai min gwalo zo guna
Kawai kuyi maza ku dakko wannan wakar domin sauraran sauran.


DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie