Wakar Nura M Inuwa Tare Da Umar M Shareef Mai Suna ” Larai Da Jummai ” wato wannan wakar da sukai shine Akai Bidoyo dinta wanda manyan jarumannan suka hauta.
Wayanda Suka Hau Wakar Sune :-
Talla
Maryam Yahaya, Amal Umar, Garzali Miko, Abdul M Shareef Wayannan sune sunan
wayanda su ka hau wannan bidiyon wakar larai da jummai.
Maryam yahaya Itace Larai – Amal Umar Kuma Jummai
Garzali Miko Shiyake wake Larai Shikuma
Aabdul m shareef shiyake wake Jummai.
Gadai Tallan wakar ku fara Kalla kan ful din ta fito.
DOWNLOAD VIDEO HERE
No comments
Post a Comment