Pages

Games

Showing posts with label Wakokin hausa. Show all posts
Showing posts with label Wakokin hausa. Show all posts

Monday, 23 April 2018

Music : Hamish breaker Hira

Music : assalamu alaikum yan uwa da abokan arxuka a yau muna dauke da sabuwar waka shahararen mawaki wato hamisu breaker dauke da sabuwar waka hira ita dai yayita gareku  masoyya ga wasu baituka daga chiki

Hamisu breaker

Hira kauna tana kirana

Dan Allah dawa diyar Fulani daure kiluna

Daure kikulana

Ashe dake xan kare rayuwa


Ayi sauraro lafiya


Pls don't forget with share


     DOWNLOAD MUSIC HERE



Read More »

Sunday, 22 April 2018

Music : Saniyo M Inuwa -Kalaman So

Sabuwar wakar saniyo m inuwa mai suna ” Kalaman So ” sabi da ku masoya wannan wakar aka yita cewar mawakin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da kalaman so nazo zugin kauna ke sanya amato soyayyar gaskiya nake miki ba zan saki rana ba
– Da kalaman so nazo zugin kauna yasakani ambato soyayyar gaskiya nake maka ba zan saka rana ba
– Shi kalaman so idan akai kauna ta gaskiya so zai zama garkuwa ta jiki kauna bazata buyaba
– Soyayyar gaskiya sahibi na kawarai ba zai buyaba
– Duka sirrin zuciya kece dai ba zan bai wata ba
– Ga jikina yayi karfi silar kauna da ki banyi kuka ba
– Halina gareshine kisanya yabo ban furta karya ba


     DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Thursday, 19 April 2018

Music : Music: Husaini Danko -Idan Harbakya Barniba

Music : Sabuwar Wakar Husaini Danko Mai Suna ” Idan Harbakya Barniba ” gaskiya husaini ba dama baka daawa kayan kida kafa wajan basu sauti harma da….
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Idan dai ba’ajini ba kinyi zance kidau mai rikon dan kida
– Idan harbka barniba naji zan bika dau rikon dan kada
– Dake zuciya ke min korafin infada kinji na fara
– Rike sirri na bankada sai kimin adalin so dana fara
– Fucen mai dalilin fada kinji na jadda wata adan zara
– Abun bayason binciken ki kalli furkar kice nazo na hau shimfida



     DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Sunday, 15 April 2018

Music: MUSIC: Umar M Shareef Azeema

Ku saukar da sabuwar waƙar soyayya ta Umar M Sharif mai suna Azeema
Kunji kaɗan daga cikin baitukan da waƙar ke ɗauke dasu
AMSHI : Azeema ke nake yi wa so na haƙiƙa, inba ke ba babu wacce zan ba kauna ta
Zuciya ta ke take muradi, ke kike sawa inyo nishaɗi, ɗan matsonan kussa muyyi taɗi, babu wai wai a so ana jahadi, kisa atamfa zana sakka yadi, muyyi fesfes mu zagaya a ganmu a nunaa
Kai na hango na taho gare ka, da furan so shi na zo in baka, tun da kasan bani dakkamar ka, jinjina ta nayi aggaban ka, nai biyayya ban bari ka koka, tun da aljannata tana ƙafarka mijinaa
Azeema masoyin ki na kira, ki bani dama, to bani miki hantara, na sami girma sanyi a rai na ƙanƙara, tun da ni kike so, haka nima sai ke
Bani dama , gami da kai ka ankara, zanyi tsama da maƙƙiyin ka ba jira, karku soma kuja da baya hattara, tun da ni kake so nima sai kai
Ayi saurare lafiya.



    DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

MUSIC: Naziru M Ahmad Rawa Rawa

Sabuwar waƙar mawaƙi Naziru M Ahmad Rawa Rawa, wannan ita ce sabuwar waƙar da mawaƙi Naziru ya fitar a ƙwanan nan, wacce ke tashe musamman a wajan bukukuwan ƴaƴan attajirai da masu hannu da shuni a fa ɗin Nigeria
Wanda ciki harda shi kansa mawaƙin, ta yadda ya sha taka rawa da Ita a gidan jan bukukuwa daban daban
Gadai waƙar nan ku saukar ku saurara kuji yadda mawaƙin ya nishaɗan tar matuƙa.
Ayi Sauraro Lafiya


   DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Friday, 13 April 2018

Music : new album by Album: Sammani AA -Yarinya Ina Kika Dosa Album 2018

Sabon kundin wakoki na matashin mawaki Sammani AA mai suna ” Yarinya ina kika dosa ” kudin wakokin mai dauke da wakoki guda goma sha shida wanda mawakin ya buga sabi daku masoya ku nishadantu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
“Yarinya ina kika dosa
Na aminta kin sanya hula ta maza ba kairee ba
Meye yasaki haka addininmu bai lamuni ba
Gaki a fuska ‘ya ta mutunci kamar ba keba
Sanki ya shiga raina
yi maza dawo guna ”

GA WAKOKIN KAMAR HAKA:-

1- Sabon Album – Afnan

  DOWNLOAD MUSIC HERE

2- Wahainiya

  DOWNLOAD MUSIC HERE

3- Masoyiya

  DOWNLOAD MUSIC HERE


4- Dake Zan Rayu


5- Bazan Bar So Ba


6- Yar Makaranta


7- Masoya


8- Yarinya Ina Kika Dosa


9- Kusanta Mugana


10- Tamburan Amarya


11- Kogin So


12- Ina Yinki


13- Yar Nijar


14-Sanki Yai Mini Rana


15- Sone Jigon Rayuwa



To ga wakokinnnan sai kuyi maza ku sankamosu

DAGA MAWAKI SAMMANI AA
SAMMANI AA

WhatsApp:

 08062141438

Facebook: Sammani Abubakar Alhasan

Instagram: Sammani AA
Read More »

Thursday, 12 April 2018

MUSIC : NEW ALBUM Album: Isah Ayagi -Da Sauran Kallo Complete 2018

Wakokin cikin album din isah ayagi kenan mai suna da sauran Kallo wanda yake kunnshe da wakoki guda goma sha shida wanda mawakin ya buga.
Wakokin a ciki wasu tsofaffine wasu sa babbi kuma hakama a wajan wasu tsofaffine a wajan wasu kuma sababbi ne.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR”-
” Sauran kallo nace inada sauran kallo
Nayi nisa ta gida sabo daso zanyi jira
Mai kamar zaki shi yakeyin raki ”
GA WAKOKIN:-

1- Tallan Sabon Album

  DOWNLOAD MUSIC HERE

2- Da Sauran Kallo

  DOWNLOAD MUSIC HERE

3- Hujja

  DOWNLOAD MUSIC HERE

4- Jami’ar So

  DOWNLOAD MUSIC HERE

5- Fatalwa

  DOWNLOAD MUSIC HERE

6- Riga Ba Wuya

  DOWNLOAD MUSIC HERE

7- So Ruwan Zuma

  DOWNLOAD MUSIC HERE

8- Ban Kwana

  DOWNLOAD MUSIC HERE

9- Bakin Da Rabbi Ya Tsaga

  DOWNLOAD music HERE

 10- Uzuri

  DOWNLOAD MUSIC HERE

11- Gidan Aure

  DOWNLOAD MUSIC HERE

12- Zahrah

  DOWNLOAD MUSIC HERE

13- Rayuwar Masoya

  DOWNLOAD MUSIC HERE

14- Ramatu

  DOWNLOAD MUSIC HERE

15- Maryama

  DOWNLOAD MUSIC HERE

16- Mai Zance Ft Nura M Inuwa

  DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Monday, 9 April 2018

MUSIC : SABUWA WAKA DAGA HALIFA SK

SABUWAR WAKA DAGA HALIFA SK MAI FAASARA INDIA FASSARA HAUSA A COMPANY SULTAN KUMA DAYA DAGA CHIKIN MASU TASOWA  A KANNYWOOD WANDA SUKE WAKA DANA KU HAMISU BREAKER  HALIFA SHIDA DAN DORAYI  KUSA GIDAN SU HAMISU BREAKER   WAKAR TASA MAI TAKEN BAKO  AYI SAURARO  LAFIYA                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                 DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

MUSIC : JINI JIKINA BY HALIFA SK

asssalamu alaikum yan uwa da abokan arzuka a yau muna dauke da sabuwar waka daga wajan daya daga chiki mawakan kannywood kuma shugaba a chiki  company sultan masu fassara india fassara hausa halifa sk wakar dayayi  mai dadi  kudai kuyi sauraro lafiya                                                                                                                                                                                                                                                                            DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Friday, 6 April 2018

Music : Husaini Danko – Ku Barmu Dasu

Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Ku Barmu Dasu ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai kawai ku sankamota domin saurara saura naga wani yayi rawa ko da idone zako muhadu dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ku barmu dasu
– Inmun fada ku nazari
– Wanda kaso
– Shi zai rike alkawari
– Muna da kaso
– Da ya fito munci gari
– Jiranmu dasu
– Da goro ba albishiri
– Fadanmu dasu
– Dan munkiyin alfahari
– Karanmu dasu
– To angawa zaiyi bari
– Mu muna tare da wanda bai dagawa
– Mai da kunya kabi naka kai adawa
Kawai ku dakkota domin saurara.


     DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Wednesday, 4 April 2018

Music: Hamisu Breaker – Ummi

Sabuwar Wakar hamsiu breaker Dorayi kenan mai suna ” Ummi ” wakar ta soyayyace to gareku masu masoya ummi ga wakarku daga bakin dan kwalisa breaker.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ummi Sarauniyaa
– Sanyin Idaniyaa Kece
– Karki Manta kauna tanabiyata
– Dan Allah gimiya ki juya
– Na taso da zantukana soyayya
– Tasanya inata kuka harda murya
– Wanda yajini sai yace menene
– Ni nasan abinda raina yakeyi
– Ammaki nake tsanata kika dauka
– Ga tsanani jibi jiki tamkar duka
– Dan haka baitikan gani sai doka
kUnji kadan daga ciki domin jin sauran wakokin kawai ku biyomu ku dakkota

      DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Saturday, 31 March 2018

Music : new song by Umar M Shareef – Zo Kusanta Dani

Music : Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna ” Zo Kusanta Dani ” wakar gaskiya ba laifi tayi dadi sosai saima kun saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zo kusanta dani Zana Rayu dake
– Amanata kaina zana baki
– Zo kusanta dani Zana rayu da kai
– Amanata kaina zana baka
– Na aminta dake mu zauna rayutare
– In zakiyo zance ni kuma zan saurare
– In baki tukuici zabi da kanki balangu ko tsire
– Ki diba ki more
– Kaunace tasa komai zanyi miki
Kawai ku sankamota domin diban kalamai da baitoci



    DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Friday, 30 March 2018

Music : new song by Husaini Danko – Na Dasa Buri

Music : Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Na dasa buri ” wakar gaskiya tayi dadi sosai ba’a magana kawai asha waka banda magana kai idan ta kama ayi rawa ayi kawai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Na dasa buri da alaka inda rabon zan samu
– Karnaji kunya naki nuni inrasa kokon madara
– Ahh ba’a rabamu tunda na nunaki
– So ya hadamu naki nauyin baki
– Kekika ce dani ina burgeki
– Kin zama kwal da babu mai canza ki
– Zuciyace tace ina gadinki
– Rai ya ajeki bangaran sa dauki
– Shi kuma baki so ne mai hora
– Ahh Kwana a tashi an saba
– Wanda ya tara ke diba
Domin jin sauran baitikan ai kawai ku sankamota dan saurara.


    DOWNLOADED MUSIC HERE
Read More »

Friday, 23 March 2018

Music: New song by Umar M Shareef – Tsohuwa Ta Zuma

Sabuwar Wakar Umar m shareef mai suna ” Tsohuwa Ta Zuwa ” wakar gaskiya tayi dadi sosai dan nasan kun fini sani umar indai wajan wakar soyayya ce.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Tshuwa ta zuma nice ba zan canza ba
– Karka yadani ni aure burina
– Tsohuwa ta zuma na barki ba zan lasaba
– Sabuwa gata ita tazam zabina
– Sabuwa ta zuma nice ban zama aibuba
– Nida angona bazamu wareba
– Ahh nice dai masoyiyarka tun farko
– So kauna nabaka mai karko
– Da na haura sama yanzu na sakko
– Ashirye nake in kaika gidanmu ai baiko
Kunji Kadan daga baitin wakar m shareef

 

    DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Wednesday, 21 March 2018

MUSIC :New song by Sabuwar Wakar Umar M Shareef - Azeema Yar Gata

Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata.
⏩ Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata.
⏩ Zuciyata Ke Take Muradi.
⏩ Ke Kike Sawa Inyo Nishadi.
⏩ Dan Matso Nan Kussa Muyi Tadi.
⏩ Babu Wai Wai A So Ana Jihadi.
⏩ Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi.
⏩ Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu A Nuna.


     DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Sunday, 18 March 2018

Music : New song by Umar m sharif ft Abdul d One - Yar Budurwa Album 2018

Music : Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Soyayya To Ga Sabon Album mai taken YAR BUDURWA.
Daga Shahararrun Mawakan nan Naku wato UMAR M SHARIF ta reda ABDUL D ONE and MUHAMMAD MELERY.
wakokin cikin wannan album na yar budurwa wanda ya fita a yan kwanakin nan Gaskiya wakokin ciki sunyi dadi sosai.
Nasan wa sunku sun jima suna tsimayin wannan Album din tun sanda sukaji tallansa A cikin Album din Tsintuwa na mawaki umar m shareef. To dai yau ga wakokin cikin Album din sai ku saurara yayin da shima dayan album din na mawaki
abdul d one mai suna kece tawa yake nan tafe.
Ga wakokin nan a layi guda 20 sai ku saukar dasu kan wayar ku

YAR BUDURWA 01

   DOWNLOAD MUSIC HERE


YAR BUDURWA 02

  DOWNLOAD MUSIC HERE


YAR BUDURWA 03

  DOWNLOAD MUSIC HERE


YAR BUDURWA 04

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 05

   DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 06

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 07

   DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 08

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 09

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 10

   DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 11

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 12

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 13

   DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 14

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 15

   DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 16

  DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 17

   DOWNLOAD MUSIC HERE

YAR BUDURWA 18



YAR BUDURWA 19


YAR BUDURWA 20

Read More »

Saturday, 10 March 2018

Music : new song by Isiah ayagi walwalar zuchiya

Albishirin ku yan uwana Ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau na kara zo muku da wata wakar Isah Ayagi wanda kunsan shima wannan mawaki ya iya waka sosai gwargwadon basirarsa nasan duk wanda ya saurari wakarsa mai suna "maryam" yasan.

Akwai kalamai da baitoci na soyayya ga masoya to kads ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka ta shi Walwalar Zuciya.

   DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

MUSIC: New song by Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata Daya Daga Cikin Wakokin Sabon Album
Ɗinda da suka fitar shida yaran sa mai suna Ƴar Budurwa Album tare da Abdul D One da Muhammad Melery
Ga Kadan Daga Baitukanta
AMSHI:- Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
-Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
-Bana yin ƙarya, lokaci ɗayya, sonki yai minni mamaya, kirani na shirya, gani kan hanya, gunki zanzo da soyayya, sako na zuciyya, sako na zuciyya bani yin ɓuya, zani nunawa duniya, na sako kaya, naci ƙwalliyya, na taho ne mu gauraya, ke nake kallo, hasken ki ya ɓullo, ya saka nayi ta zullo, ke zaki minni gata
-Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
-Dana nufo gunki kin kauce, zuciya tawa kin sace, inda zaki soni kin dace, ruwan Zuma ungo zaki ce, kina cikin raina, safiya dare rana, ko na mace babu raina da sonki zana ƙwanta
-Ɗan matsa baya kaji ɗan karya na wuce ma a tarayya, ba kajin kunya ka taho gaya, ni kake cewa soyayya, ka fara ma ɓuya ko a kan hanya bani so daina bibiya, na shige ƙwarya, kai kana baya kar kasa nai ashariya, ƙwarya tabi ƙwarya, gaye cire karya, daidai da kai je ku shirya, ni nayi ma rata
-Kin haɗu, ni nace kin haɗu, kin haɗu, kin haɗu, kin haɗu ƴan mata, ni dai kinji mannufa ta, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
Gadai waƙar nan ku saukar ku saurara,


ayi sauraro lafiya


   DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

MUSIC:New song by Ali Show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari 2018

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Ali Show Da Ado Gwanja Ga Wani Labari
Bayan kwashe tsawon shekara guda cur ba'aji ɗuriyar mawaƙi Ali Show ba yau sai gashi ya sake ɓullowa da wata sabuwar waƙa mai taken ga wani labari
tare da shaharren mawaƙin zamanin nan Ado Gwanja inda suka wasa kansu cikin waƙar tare da caccakar makiyan su, da kuma nuna muhimman cin mawaƙa a cikin Al'umma
sannan kuma sunyi hannun ka mai sanda ga duk wanda ya takale su, suma zasuyi amfani da nasu harshen cikin kakkausar murya da tattausa wajan mayar masa da martani
Gadai waƙar nan ku saukar,

 Ayi Sauraro Lafiya

   DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Thursday, 8 March 2018

MUSIC: Umar M Sharif Sabuwar Rayuwa

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Sharif Sabuwar Rayuwa
Waƙar sabuwar rayuwa waƙa ce dake ɗauke da muhimman darussa game da rayuwa
Ta yadda zata iya canza wa mutum a duk lokacin da baiyi tsammani ni, daga halin kunci zuwa na farin ciki, haka daga farin ciki zuwa baƙin ciki
Gadai kaɗan daga baitukan waƙar :-
-Amshi : Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina, duniya ce aka cewa makaranta
-Da fari Allah zan yiwa godiya ta, shi ya tsara min haka a rayuwa ta, duniya sabuwa gani accikin ta, kuma na sami kula an bani gata, rayuwa kai ka zamo garkuwa ta, gani nazo zan nuna godiya ta
-Dole ne inyi taimako da kan kaina, inda ba ayi samsam ba ƙya samu ba, rayuwa juyi shine yajjuyo kaina, akwai tausayi a cikin labarina, godiya daina kinji ƴar uwa ta, duniya ce haka takke makaranta
Gatanan ku saukar ku saurara kuji, Ayi Sauraro Lafiya


  DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »
Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie