Pages

Games

Friday 23 March 2018

Music: New song by Umar M Shareef – Tsohuwa Ta Zuma

Sabuwar Wakar Umar m shareef mai suna ” Tsohuwa Ta Zuwa ” wakar gaskiya tayi dadi sosai dan nasan kun fini sani umar indai wajan wakar soyayya ce.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Tshuwa ta zuma nice ba zan canza ba
– Karka yadani ni aure burina
– Tsohuwa ta zuma na barki ba zan lasaba
– Sabuwa gata ita tazam zabina
– Sabuwa ta zuma nice ban zama aibuba
– Nida angona bazamu wareba
– Ahh nice dai masoyiyarka tun farko
– So kauna nabaka mai karko
– Da na haura sama yanzu na sakko
– Ashirye nake in kaika gidanmu ai baiko
Kunji Kadan daga baitin wakar m shareef

 

    DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie