Pages

Games

Wednesday 21 March 2018

MUSIC :New song by Sabuwar Wakar Umar M Shareef - Azeema Yar Gata

Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata.
⏩ Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata.
⏩ Zuciyata Ke Take Muradi.
⏩ Ke Kike Sawa Inyo Nishadi.
⏩ Dan Matso Nan Kussa Muyi Tadi.
⏩ Babu Wai Wai A So Ana Jihadi.
⏩ Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi.
⏩ Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu A Nuna.


     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie