Domin Kallon cigaba da chakwakiyar cikin shirin dadin kowa kawai ku biyomu.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Bayan da I.b ya furta cewa yana kaunar yar uwarsa Bintu a gaban mahaifinta Kawu Mala, daga baya ta sauya zani, bayan da janye batun Bintu ya maye gurbinsa da na Gimbiya, sai dai yin haka ke da wuya al’amurra suka sauya a gidan, wanda hakan ke kokarin haifar da gagarumar matsala.
LINK. DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmet. DOWNLOAD VIDEO HERE
No comments
Post a Comment