Sabuwar waka daga bakin. Jahad shakur ko nace khaly smart mai taken I am boss. Hakane Wanda yake tashe a harka hip hop. A wannan lokachi maxauni garin kano kuma daya daga chikin young repers. A arewachin Nigeria kudai Ku saurari wanna fasihin mawakin Dan jin baiwar da Allah yayi mai
DOWNLOAD MUSIC HERE

About Abtech Blog
No comments
Post a Comment