Sabuwar wakar mawaki abdul d one mai Suna ” Gareki Zana Kece Raini ” wakar soyayya mai ratsa zuciyar masoya domin basu nishadi kan soyayyarsu.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai abdul d one golden voice ayi kawai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Karbeni zana kece raini ke kika zam ganin idona
– Gareni zana kece raini yaki a sonka nai shiri
– Soyayya tayi mamaya zuciyata ta kama
– Karki min tambaya nidake taho mu soma
– Babu abin gardama ina dake wazana kama
– Masoyiyaaa kinshiga zuciya na rikeki a raina
– Babu magani kashiga raina kai ajiyar da bata buya
– Zan baka adanin dika sirrina bamaiji iya sanina
– Abarni nidakai zan zauna inyi rayuwa irinta kauna
Kunji kadan daga baitin wakar Abdul d one golden voice
DOWNLOAD AUDIO HERE
No comments
Post a Comment