Sabuwar Waka Ke Nan Da Shahararen Mawakin Nan Na Sarakuna, Wanda Ake Kira Da Nazir M Ahmad Baban Waka Wannan Shine Makin Da Ya Shahara A Fannin Wakokin “Sarakuna” Da Na Manyan Manyan MuTane Dake Fada Aji.
Wannan Waka Ce Da Zaku Saurarete, Da Farkonta Yayi Baita Sama Da 5 Zuwa 7 Inda Yake Yin Tsokaci A General Muhammadu Buhari Kan Kwantawa Da Yayi Rashin Lafiya a gadon Asibiti Dake London, zakuji A Cikin Wakar.
Haka Kuma Mawakin “Nazir M Ahmad” A Cikin Wannan Wakar Tasa Ya Tabo Minitan Tsaro Na Kasar Niger “Muhammadu Yusuf” Inda A Cikin Wakar Sa Yakeyimasa Baiti Mai Take “Ga Giwa Ga Zaki Mamman Yusuf”.
Wannan Waka Domin Idan Ka Saurari Wannan Waka Zaka Amfana Da Abubuwa Da Dama Masu Dauke Da Abin LUra Ga Abinda Yakewa Waka.
Kuyo Download Na Wannan Waka Dai Ku Sha Sauraro Lafiya.
Download and Enjoy…….
DOWNLOAD MUSIC MP3
No comments
Post a Comment