Ado Isah Gwanja Ke Nan Dauke Da Wata Sabuwar Wakarsa Mai Taken “Musasanta Kunji Sahunmu Mudaidaita” Zaku Saurari Wannan Waka Daga Bakin Sa, Zakuji Yadda Mawakin Ke Furta Kalamai Cikin Sirri Na Ilimi Da Kaifin Kwakwalwa Da Allah Ya Bashi.
Sai Wanda Ya Doka Kidan Wannan Waka Shine “Isah Gombe” Wanda Ya Shahara Wajen Iya Kida A Duniyar Kannywood Industry. kusan Dukkan Mawakan Kannywood Shi Ke Musu Kida.
Bama Kannywood Ka Daiba Hatta Da Mawakan Hausa Hip Hop Shi Ke Doka Musu Kida, Domi Shi A Nan Allah Yayi Masa Yashi Baiwa.
Sai Ni Admin Na bestarewa.com.ng Nake Muku Lale Barhabin Da Wannan Sabuwar Waka Ta “Gwanjan Mata” Ba Na maza Ba, Fan Za’ayi Sauraro Lafiya
No comments
Post a Comment