Pages

Games

Sunday, 8 October 2017

› Kannywood: Shin Laifi Tayi Directors Da Producers Suka Dana Sata A Film – Maryam Booth )


Jaruma Maryam Booth tana daga cikin jaruman da kakayi hasashen haskawansu sosai a Kannywood dubi da yadda ta fara harkar da wuri da kuma zaman ta a gidan film.
Amma tun bayan dawowar ta daga kasar Malaysia inda taje karo karatu, sai yan kallo suka rage kallon jaruman a finafinai abunda yasa wasu suke tinanin kamar ta bar harkan.

Jarumar de ta jima tana korafi akan zaben yan wasa (casting) inda take zargin ba’a yin abun akan cancanta da dacewa, sai akan wa ka sani wa ya san ka da son zuciya.
A jiya a shafin ta na Istagram taci gaba da irin wadannan korafai a inda take cewa “Ban taba barin Kannywood ba, kuma bazan bari Ba. Kada ku zarge ni da rashin fitowa a finafinai, ku zargi producers da directors”
KANNYWOOD SCENE


No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie