Games
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - abtechcomng@gmail.com
Friday, 6 October 2017
Dandalin Kannywood: Mijina ya bani zabin in koma fim amma na ki - Fati Ladan
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta shaidawa duniya cewa babu wani aibu a cikin hada zaman aure da kuma yin sana'ar fim don kuwa abu ne mai yiwuwa.
Shahararriyar jarumar dai da tayi shuhura a wasu fina-finai da dama a da kafin tayi aure ta ce ita bayan ta yi aure mijin na ta ma ne ya bukaci ta ci gaba da sana'ar ta amma ita da kanta ta ki.
Majiyarmu dai ta samu cewa haka zalika jarumar ta bayyana cewa yanzu ita kam tana zaman ta lafiya a gidan mijin ta inda ta ce ta samu cikakken kwanciyar hankali da nutsuwa.
Haka ma dai jarumar ta bayyana cewa yanzu haka dai ta koma makaranta inda tuni ma har ta kai aji uku a tsangayar koyon kimiyyar siyasa kuma tana sana'ar ta ta kiwon kaji da kifaye.
Naij
What Others Are Reading
loading...
Copy the link below and Share with your Friends:
About Abtech Blog
Abtech.com.ng Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats, Latest Phone And PC Updates,Blogging And SEO Tips, Tweaks And Tech News.
Abtech.com.ng Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats, Latest Phone And PC Updates,Blogging And SEO Tips, Tweaks And Tech News.
By Haruna Lawan Usman on October 06, 2017
Labels:
Kannywood
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Designed With &
By Abijah Johnnie
No comments
Post a Comment