Games
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - abtechcomng@gmail.com
Thursday, 19 October 2017
kannywood Jaruma Hadiza Gabon Na Daf Da Zama Amarya
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa fitacciyar jarumar nan ta wasannin Hausa fim watau Hadiza Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon na daf da zama amarya bayan da maganar auren ta ta fara karfi.
Duk da dai har yanzu jarumar bata bayyana wanda za ta aura din ba amma dai alamu da kuma kishin-kishin din da muke samu na nuni da cewa tuni jarumar ta tsaida wanda take so ta aura din kuma za a saka rana sha biki nan ba da dadewa ba. Hausazone.com dai ta samu cewa jarumar wadda mahaifinta dan asalin kasar Gabon ne yayin da ita kuma mahaifiyar ta 'yar asalin Jihar Adamawa cewa ta taba tsinka wani a dandalin sada zumunta bayan da ya bata shawarar tayi aure a kwanan baya inda ita kuma ta shawarce shi da ya bawa mahaifin sa shawara ya sakin uwar sa sai ta aure shi. Jama'a dai dama na ganin sana'ar fim bata kamaci matan ba inda a ko da yaushe sukan ba su shawarar suyi aure su bar harkar don kuma sun fi daraja a dakunan mijin su.
What Others Are Reading
loading...
Copy the link below and Share with your Friends:
About Abtech Blog
Abtech.com.ng Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats, Latest Phone And PC Updates,Blogging And SEO Tips, Tweaks And Tech News.
Abtech.com.ng Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats, Latest Phone And PC Updates,Blogging And SEO Tips, Tweaks And Tech News.
By Haruna Lawan Usman on October 19, 2017
Labels:
Kannywood
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Designed With &
By Abijah Johnnie
No comments
Post a Comment