Wannan Sabuwar Waka Ce Da Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Dauda Kahutu Rarara Yayi Zuwa Ga “Gwamnan” Jahar Katsina State “Masari”.
Ita Dai Wannan Waka Tana Nuni Ne Ga Tsohuwar Gwamnatin Da Ta Gabata, Domin Acen Baya Ana Fama Da Cin Hanci Da Rashawa, Amma Yanzu Kuma Samun Chanji Da Gyara, Yasa Komai Yatafi Busa Ka’ida.
Domin Kuw Ayanzu Katsina State Masari Ya Gyarata, Andaina Cin Hanci Da Rashawa Da Ya Addabin Wannan Yankin Na Katsina.
Wannan Dalili Ne Yasa Rarara Da Abukan Aikinsa Suka Zauna Suka Rerawannan Waka,Idan Bazaku Mantaba A Chan Baya Jama’a Nata Rade Radin Cewa Wai ‘Rarara’ Yayi Fada Da ‘Baban Cinedu’ Toh Wannan Zancen Duk Karyace. Domin A Cikin Wannan Waka Zakuji Shi A Ciki.Domin Kayatarwa Dai Sai Ku Saurarai Wannan Waka Gata A Nan Karkashin Nan.
No comments
Post a Comment