Pages

Games

Saturday, 2 September 2017

Kannywood: Ni Cikakkiyar Yar Tasha Ce – Inji Jamila Nagudu

Fitatciyar jarumar wasan hausa wacce ta shahara a bangaren barkonci,soyayya,da ban tausayi wato Jamila nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.

Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwanda ya mutu.
Jamila nagudu ta bayyana hakane a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan film din.
ko kuna ganin yakamata tayi wannan ikirarin duk da cewa a shirin film ne.

Mun samu wannane a shafin Jaridar Tarayya na Facebook.

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie