Pages

Games

Monday, 11 September 2017

Kannywood: Ina Samun Abinda Nake Nema Zanyi Aurena Na Huta – Inji Hafsat Idirs (Barauniya)

Shaharriyar Jarumar FinaFinan Hausa Wato Hafsat Idris Wacce Akafi Sanida Da Barauniya Ta Bayyan Cewa Akwai Burin Datakeso Ta Cimma Da Zarar Ta Cimma Wannan Buri Zatayi Aure. Hakan Yafarune Sakamakon Tana Daya Daga cikin Jarumai Wanda Tauraruwar su Take Haskawa A Wannan Zamni Hakanne Yasa Masoya Sukayi Mata Chaa Aka Da Maganar Tayi Aure. Mudai Babu Abinda Zamuce Saidai Allah Yabada Sa’a

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie