Video : shahararen mawaki wato dauda kahutu rarara kenan dauke da wasu dalilinasa
Video: Akan Dalilin Dayasa Rarara Yayi Wakar – Malam Yaci Kudin Makamai
To dai nasan kowa yasan waye babban mawakin shiyasa Wanda akeji dashi a nageriya
Babban mawakin shiyasa dauda kahutu rarara Wanda kaf fadin kasar nan yayi fice a wakokin shiyasa
Wanda ya buga wakoki ba adadi na siyasa jam iyyu kala kala.
DOWNLOAD VIDEO HERE
No comments
Post a Comment