Pages

Games

Saturday 23 December 2017

Music: Hamisu Breaker – Sulken So


Sabuwar wakar hamisu breaker kenan mai suna ” SULKEN SO ” tofa kuna ji abinda breaker yace soyayya tamkar sulke na yaki ne.
Wakar gaskiya tayi dadi sosai sabi da yadda ya buga kidan wakar dazai kwantarwa da masoya hankali domin tayi dadi wakar sosai.


GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-


– Soyayya tamkar sulke na yaki ne
– Inna rasa bansan yazata kayan ba
– Na shaida soyayya ta shigo raina
– Ta zauna bansan yazata kayan ba
– Na fada soyayya banyi aune ba
– Tarkon so bazan iya na kauce ba
– Yanayin danaji ban taba ji ba
– Na sauya ji nai tamkar ba nine ba


Kuji dai kadan daga cikin baitin wakar Silke ta hamisu breaker dorayi karama.

                       -DOWNLOAD MUSIC mp3

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie