Pages

Games

Saturday 23 December 2017

Music: Hamisu Breaker – Amarya Gamu


Sabuwar wakar hamisu breaker wace yayiwa amare domin masoya Mai suna ” Amarya Gamu ” Wakar gaskiya tayi dadi sosai.
To kuna ina amare kuna iya daukar wanan wakar domin sawa a wajan bikinku ko kuma ku nemi mawakin domin yaje wajan bikinku yayi muku wakar aure.


GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Amarya ki gidan miji ibadane


– To zauna biyayya gidan farillane
– Ta kaice duk munzo tayaki murna ne
– Breakan waka ina kira ina amarya


– To kufuto gani yau biki na Burgewa
– Ga wake ga salon kida na takawa


– Idan ka tsaya can baya bazaka gane ba
– Bikin aure sai anyi shela ga amarya


Kunji kadan daga baitin wakar amarya Gamu ta hamisu breaker dorayi.


No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie