Pages

Games

Saturday, 27 May 2017

LABARAI

Wata yar jarida, Katrin Gaensles ta kai ziyara inda aka ajiye makaman da sojin Biafra sukayi amfani da shi.
Yar jaridan yar kasar Jamus tayi yawo cikin garin Owerri, jihar Imo inda dan uwan Nnamdi Kanu , Prince Meme ya nuna mata makaman.
Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana makaman da injoniyoyin Biafra suka kera
Kafin zuwa Imo, Gaensles ta kai ziyara ga shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra, IPOB, a gidansa na Afara Ukwu jihar Abiya.

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie