MUSHAKATA
Wata macece👩🏼 tayi tafiya da yaronta🚶 baifi shekara goma ba,suna cikin taxi 🚖 sai sukaga yan ( good eveaning) sai yaron yace umma suwaye wadannan, uwar👩🏼 tace matan aurene suke jiran mazajansu suzo su daukesu🚗, mai taxi👶🏻 najin haka saiyace yaro uwarka taima karya,😉😂 wadannan karuwaine da ake biyansu kudi 💵 ayi amfani dasu,idan sunsamu ciki saisu koma gaban iyayensu, 🎎 ashe uwar dan taji haushin amsar me taxi, suna cikin tafiya yaro yace umma ina "ya"yan da karuwan ke haifa😀, uwar tace sune suke zama "yan 🚖taxí🚖 😀😂😆
idan kaine driver yazakayi da matar nan😏
[s Majo : Wani yaro ne yana makaranta sai aka aiko masa cewa ya dawo gida Budurwarsa ta rasu.Tun daga makaranta yaron ya rika kuka anata rarrashinsa, koda ya dawo gida ya tarar da gawar Budurwar tashi a kwance sai ya kara kaurarewa da kuka ya ruga da gudu wai sai ya fada rijiya. Jama'a sunata rike shi yana fizgewa sai babanshi yace a sake shi sai kuwa aka kyale yaron ya ruga da gudu sai bakin rijiyar, daya leka yaga da zurfi sai ya juyo yana kukan yana cewa wallahi ko ba yau bane sai na fada.😄😄😄😄😄😄😄s majo
: Wata rana wani mutum👨 yaje Sallah a Masallaci Sai ya samu wani mutum👳 yana Jam'I👬 Sai ya bishi. Suna Jam'in👬 Tare Sanda suka kai awa 🕝 daya ba a yi ruku'u ba. Chan sai wani mutum👨 ya shigo masallacin yace "Subhanallah Malam ai Mahaukaci kake bi sallah". Sai mutumin yace Haba no wonder naga mun kusa kai awa 🕝 daya ko ruku'u ba a yi ba kamar masu sauke Qur'ani. Sai mahukacin yace "Au ! Ai ni na dauka kaine liman👳,, 😄😄hahaha😂😂😂😂😂😂������ majo
[ MUSHA DARIYA😂😂😂 Wani dattijo mai suna MAL GARBA ne yaje aikin hajji a Makka sai
akabashi masauki dakin duk larabawa ne shine kadai ba haushe
acikin su. Sukuma basajin hausa
Kawai sai yaje bandaki (Toilet) kullewarsa keda wuya sai wuta
tatashi aciki gashi yana bukatar ceto baisan ya xaiceba domin
laraba wannan sujishi su kawomai dauki
Chan da dabara taxoma MAL GARBA sai yaci ''INNALILLAHI
WAINNA ILAIHI RAJIUN MAL GARBA FIN NAR. Sai basu kula ba
sai yakara yace ''INNALILLAHI WAINNAILAIHIRAJIUN MAL
GARBA FINNARI JAHANNAMA
Sai basu ankaraba gana ukku sai MAL GARBA yace
''INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJIUN MAL GARBA FINNARI
JAHANNAMA KHALIDINA FIHAAAAAAA ABADAN... Lolx dont laf alone share it wit ur pple😂😂😂❓
[s Majo /: Asha Dariya! Wata rana Kano Pillars sunje ball Sudan,sai aka tafi da manyan supporters can kasar. Bayan an fara wasa sai referee yake ta yiwa Kano Pillars partiality har abin ya fara bawa supporters haushi. Sai wani dansholisho ya fara zurawa Rep zagi, se wani mutum a gefe yace masa 'ai baisan me kake cewa ba saboda larabci yakeji kawai' .Can anjima sai rep ya karayi, kawai sai wannan dansholishan ya tashi a fusace yace da karfi...... "KAI REP (WA UMMIHI WA ABIHI )" 😂😂😂😂😅
[s Majo : __😳. Wani saurayi ne da budurwarsa suna son juna matuka(over).sai iyayen su suka ki sui musu aure, sai suka yanke hukuncin kashe Kansu,bayan sun gama wannan shawari ,sai suka je wani bene mai hawa ashirin (20) akan zasu dirko su mutu ,sai suka haura karcen benen suka rike hannun junan su suka ce ;" idan mun irga uku(3)sai mu fada.sai suka irga uku sai yarinyan ta ture® saurayin ya fada, sai tace kai wawa ne ,ni bazan mutu akan soyayya ba. Shima ashe ya sa rigar lema sai ya bude ta sai ya ce" don uban ki da kin fado da kin mutu. C¶¶¶¶¥¥¥¥¥Π to cikin su wayafi mugunta ????? Kuma idan ka ki turawa wani Kaine mugun😂😂😂😂😂😂😂😂😜😜😜😜 APP: Wani saurayi ne yaje gaida maman budurwanshi bayan sun gaisa sai suka cigaba da labari basai hajiya ta suburbudo tusa ba😂😂, Sai saurayi ya ce kai karar me naji haka?😳 sai hajiya tace inaga garin nan akwai hadari💭💭💭
Sai saurayin yace; toh🙊 hajiya gara kuwa in tafi🚶🏿 sai hajiya tace tun yanzu sai saurayi yace ai gaskiya bana so wannan hadari☁☁ ya ritsa dani😳 anan🙉 dan da alama yau ruwan kashi za'ayi😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😂😂s majo: musha kata
Wani Bagobiri ne ya ji mai
wa’azi yana cewa: “Ku
kasance masu yawan yaba
wa matanku yayin da suka yi
maku abu, musamman idan
suka yi girki, ku rika yin santi gami da yaba masu
cewa ya
yi dadi. Hakan zai kara wa
zamantakewarku armashi.”
Ko da Bagobiri ya koma gida,
yana cin abinci sai ya dubi
matarsa ya ce: “Tun da uwata ta haife ni ban taba
cin abinci
mai dadin wannan ba. Fadin
hakan ke da wuya matar ta
tashi a fusace ta juye masa
sauran miyar a ka, ta ce: “Yau
shekararmu 20 da kai, ba ka taba yabon abincina ba
sai
yau da na taho da shi daga
gidan biki?
HIRAR YARO DA BABAN SA....
DAGA DGP💬💬
BABA: Naji ance Jamb ta fito, me ka samu?
YARO: Baba monitanmu baici ba.
BABA: Assha! Kai fa?
YARO: Ai Amina ma data wakilci
makarantarmu
wurin competition tayi na daya itama ta
fadi jarabawar.
BABA : Subhanallahi! To kai fa?
YARO: Aliyu, mai yi mana na daya a Aji shima baici ba.
BABA : Ikon Allah! To kai kuma fa?
YARO: Musa mai yi mani extra lesson
shima baici ba.
BABA : Kai abun baiyi dadi ba! To kai fa?
YARO: Shin wai Baba, Ni Aljani ne? Duk wadan nan fa sun fini kokari kuma gashi duk sun fadi ya za'ayi Ni inci? Wallahi Baba ko kai ne sai ka fadi...
😄😄😄😄...
DGP
ASHA DARIYA
** wani dan fulanine yasiya AWARA sai yaji ankira SALLAH SAI ya sa awarar a aljihu yayi alwala yashiga
sahu to ana chikin zaman TAHIYYA sai yachiro awarar yafara chi yache da zaman banza gwara na shi kayana.
DGP
MUDAN DARA!!! A England akwai wata
bishiya dasu mungo park sukayi karatu a
qarqashinta, bishiyar haryanzu tana nan
yanzu hakama idan kaje wajen bishiyar kace
2+2 ganye 4 ze fado idan kuma kace minus 1
sai kaga ganye daya ya koma inda yake
.................................... Saura kace qarya
ne BARKANKA DA WARHAKA
DGP
Asha dariya kadan😃😃
Wani fulani ne yaxo wucewa ta bakin hanya sai yaga mutane suntaru alamar anyi hatsarine,🙉sai rasa ya xai yi yaga me yake faruwa kawai sai yafara kuka 😭yana cewa babanane babanane sai kowa yana bashi hanya yana kallonsa yana dariya😄 shikuma sai kuka yake 😂daya zo dab da abin sai yaga ashe mota ce tataka jaki 🐴😜😃😃😃😃
DGP
Wani bafulatani ne yayi laifi, 'yan sanda suka biyoshi da gudu. Yana xuwa wajen wani mai gyaran fridge sai ya bude daya ya shiga ciki ya rufe. Ashe wani dan sanda ya ganshi, yana xuwa sai ya kwankwasa fridge yace: "waye a ciki?" sai Dan fulani yace: "Kunun Aya ne da zobo", Dan sanda yace: "Fito mu sha", sai Dan Fulani yace: "Aradu banyi sanyi ba"😂😂😂😂 saura kuce karya nakeyi☺
DGP
Wasu fulanine su uku sun shigo birni sai suka
ga ana wasa da biri suka tsaya suna kallo,
Akace biri yayi tafiyar Karuwa taga mai kudi
biri yai far da ido yana tafiya yana yanga da
kwarkwasa kai kace wata tsohuwar karuwa,
Akai ta sanya shi yana kwaikwayon abubuwa
dabam dabam yana yi aka ce yayi tsallen
kwado sai yayi sai Dan fulani yaji haushin biri
yace yau ga shege sai akace biri yi zaman Dan
fulani shanu sun kare sai biri ya dauko sanda
ya sa a kafadar shi ya lankwashe kafarsa Ya
murtuke fuska ya zare ido ya langabe kai jikin
sanda,Dan fulani na ganin haka ya bushe da
dariya ha ha ha ha ha ya ce "Aradu kamar
baba!!!!.😀
DGP
Mu kyakyata😂😂😂 --------------------------------------------------➖➖➖➖➖➖➖MAI KIW0 👴 DA KARENSA 🐕➖➖➖➖➖➖➖➖* * Wani mutumin kauye ne ya tafi kiwon shanu, toh yana da kare. Chan da yamma tayie, sai ya kado shanunsa Dan su dawo gida. Suna tafiya yana dukansu, chan sai wata saniya🐄 tace "Haba Dan Allah ka saurara mana da Duka hakanan mana, sai kace kasamu jakkai 🐴🐴🐴 " Dajin haka sai wannan mutumin 👴 ya zura da gudu, yana ta gudu Karen shi na biye dashi, sai da yayi gudu kamar ransa zai fita, sai ya hangi wata bishiya 🌳. Ya nufi Inuwarta da niyyar hutawa, da zaunawar sa sai yace " WAAAAAASH!! Tunda nake ban taba jin dabba na magana ba sai yau "Sai karan nan 🐕 yace. "WALLAHI NIMA HAKA"😅😅😂😂😂😂Plz Dont stop d fun!!!Shareeeeeeee👉
>>
No comments
Post a Comment