Pages

Games

Friday, 19 May 2017

MUSHA DARIYA

**Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata kawai yaje ya hau kan wata bishiyar mangoro🍐🍐🍐🍐🍐🍐🍐 yayi zamansa, tun safe har yamma bai sauko ba, can sai ya fado diffff a akasa, sai likitoti asibitin suka zo da sauri suka tambayeshi lafia?? Kawai saiya kallesu yace "NUNA NAYI"...!!! Shi yasa na fado.πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†
Don't laugh alone plzzz share it to others...

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie