Pages

Games

Tuesday 9 May 2017

MUSHA DARIYA

DARIYA DOLE.                  😄😄😄😄😄😄😄.              Wani saurayi ne ke son wata  yarinya sosai amma yana tsoran fadamata, saboda besan amsar da zata bashi ba. Watarana sai ya daure ya tura mata text " I love you wit ol my heart Zainab" bayan kamar minti daya sai tx ya shigo wayarsa amma sai ya kasa budewa saboda fargabar besan wacce amsa ta maidomasa ba, saboda haka sai yayi alwala  ya je ya yi sallah sannan yayi addua ya tofa. Koda ze bude tx din me ze gani "dear customer, you do not hve sufficient balance to send a message, pls recharge and try again later, tnk u"😃 yana cikin group din nan kuma kun san shi 😀😁😂😂😂

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie