Pages

Games

Saturday, 13 May 2017

MASOYYA NA GASKE

_Akwai wata rana da zantafi💔__Kuma bazan sake dawowa ba💔__Akwai wata rana da zanyi bacci💔__Kuma bazan sake tashi ba💔__Akwai wata rana da zan rufe idona har abada💔__Akwai wata rana da zata zama babu ni💔__Akwai wata rana da zakuyi message a contacts dina amman babu reply zakuyi ta tunanin kamar zanmuku reply amman na tafi forever and I will never come back a haka har kowa zai manta da ni💔__Akwai wata rana da zaku yi kuka shi kenan babu ni💔__Akwai wata rana da zaku so ganina amma babu ni💔__To kunsan yaushe ne wannan ranar💔__Wata kila yau ne !💔__Wata kila kuma bayan sati Daya ne !💔__Wata kila kuma bayan wa ta daya ne !💔__Wata kila kuma bayan shekara daya ne !💔__Wata kila kuma bayan lokaci me tsaho ne !💔__Wata kila kuma kana gama chat da ni ! 💔__Sai mutuwa ta dauki rayuwata !💔_*Sabo da haka !💔**Ina me neman afuwa akan duk wani laipi dana muku yan uwa  kuma ni nayafewa dukkan masoyana Allah ya yafe mana baki daya😭*

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie