Gwamantin APC makaryaciya ce
- Cin hanci da rashawa shine dalilin da yahana magance matsalan Boko-haram
- APC na amfani da ta'adanci wajen sace kudin Al'umma
Gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, yace cin hanci da rashawa shine dalilin da ya hana samun nasara akan kungiyar Boko Haram.
NAIJ.com ta samu rahoton da gwamnan ke cewa har yanzu yan kungiyan suna kai hare-hare bayan gwamnati tace ta ci rage musu karfi.
Fayose yace: “Gwamnatin nan ba a taba samun nasar akan Boko Haram, ba a taba rage musu karfi ba.
"Kashe-kashe da Boko-haram ke yi ya nuna karyan gwamnatin APC da tace ta rage wa yan kungiyan karfi. Babban Hafsin sojojin Najeriya Tukur Buratai, yace an wargasa yan kungiyan ta yadda baza su iya yunkuri kai harehare a kasan ba, amma yanzu kashe-kashe da tashin bama-bamai ya karu."
Fayose yace yan kungiyan sun kara karfi fiye da da saboda nasarar da suka samu wajen kashe ma’aikatan hako ya shaida haka. Fayose yace Kaman jimina gwamnatin nan na kokarin boye abun da ba zai iya boyuwa ba. Boko Haram suna yiwa sojoji kanta bauna suke kashe su a lokacin da suka ga dama.
Fayose ya yiwa sojojin Najeriya izgilanci da cewa basu taba samun nasara akan kungiyan Boko-haram
Gwamanan yace cin hanci da rashawa a cikin sojoji shine dalilin da yasa har yanzu ankasa magance ,matsalan kungiyan.
Kungiyar kare hakkin dan Adam tace manyan sojoji suna kara kudaden kwangila dan sata.. yaki da ta’adanci yazama hanyar da gwamnatin APC ke amfani da shi wajen sace kudin al’umma
Read More »