Pages

Games

Thursday 27 July 2017

Duniya ina zaki damu ankori wani MA. Aikaci ko Mai yayi zafi?!!!!!

An dakatar da wani maáikacin gwamnati saboda ya soki shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki
- Biodun Baba ya soki Saraki a shafinsa na Facebook
- Zai gurfana a gaban wata kotu a Ilorin a yau, 27 ga watan Yuli
An dakatar da wani maáikacin gwamnati saboda ya soki shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a shafin Facebook.
Hukumar maáikatan gwamnati ce ta dakatar da Biodun Baba bayan ya buga wani rubutu game da shugaban majalisar dattawa a shafin Facebook.
NAIJ.com ta tattaro cewa za’a gurfanar da Baba a gaban wata kotu dake Ilorin a yau, 27 ga watan Yuli.


An dakatar da wani maáikacin gwamnati a jihar Kwara saboda sukar Saraki (hoto)
An dakatar da wani maáikacin gwamnati a jihar Kwara saboda sukar Saraki

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie