Pages

Games

Wednesday 26 July 2017

Wai suwaye suke daukar nauyi boko Haram

Jim kadan za a rantsar da Osinbajo

- Gwamnatin Buhari ta ci karfin boko-haram

-Yakata jami'an tsaro kokarin magance matsalan kafin yawuce gona da iri

Hare-haren yan Boko-haram da ya karu kwananan akan jam’ian tsaro da mutane yana da alaka da zaben 2019 inji wata kungiya mai zaman kanta na Non- Violent Peace Initiative(NPI). NPI ta zargi yan siyasa da daukan nauyin sabon hare-haren da yan kungiyan Boko-haram ke kai wa.



Yan siyasa ke daukan nauyin kungiyan Boko-haram saboda zaben 2019

Jim kadan za a rantsar da Osinbajo,amma zai bia wa Atiku hanya daga 2019 wannan harsashen yayi daidai da rannan da aka yi awon gaba da masu aikin kamfanin hako danyen mai a yankin arewa maso gabas. Daily Trust ta rawaito daga bakin shugaban NPI, Mohammed Sahnun Idris cewa gwamnati taci karfin Boko-haram.



Yunkurin da kungiyan ke yin na kai hare-hare ba komai bane illa siyasa “ amma ni dai a sani na gwamnatin Buhari ta gama da kungiyan boko-haram. Ina rokon gwamnati da jam’ian tsaro da su yi kokarin magance wanna matsalan dake da alaka da siyasa kafin abun yawuce gona da iri.

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie