Pages

Games

Wednesday 12 July 2017

Ahmad X-rays Ft Dj AB Dawo

Music: sabuwar waka  Hausa hip-hop  ko nace hausa rappers wanda suka hada da  DJ Ab wanda  Ahmad X-rays  yayi  Ahmad  X-rays dai  Dan kaduna  sannan kuma  shine  shahararen mawaki na hip-hop a chan kuma  ga  wanda sukayi  tare dashi DJ Ab daya daga chikin yaran north side   zaka iya sankamo Waka Dan sauraro kaji

Ayi sauraro lafiya




No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie