Pages

Games

Tuesday 11 July 2017

Labaran Duniya da dumi duminsa

Jiragen ruwa 7 sun isa tashoshin jiragen ruwa suna jira sauke taki da kuma man fetur

- Wasu 19 kuma na tashoshin jiragen ruwa yanzu suna sauke kayayyakin abinci daban-daban

- Ana sa ran jiragen ruwa 32 zasu isa tashoshin jiragen ruwa da ke Legas tsakanin ranar 12 zuwa 22 na watan Yuni

Ana sa ran jiragen ruwa 32 zasu isa tashoshin jiragen ruwa na Apapa and Tin-Can Island da ke Legas a tsakanin ranar Laraba 12 zuwa ranar 22 ga watan Yuli da kayayyaki daban-daban, ciki har da man fetur.

hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta kasa, NPA ta sanar da haka a yau Talata, 11 ga watan Yuli a Legas.

Hukumar NPA ta tabattar da cewa jiragen ruwa na dauke da kayayyaki daban-daban ciki har da alkama, taki, masara, sugar, gas, dizal, bakin mai, man fetur da wasu kwantena cike da sauran kayayyaki.
For more  visit www.bestarewa.com.ng

Ana sa ran jiragen ruwa 32 zasu isa tashoshin jiragen ruwa nan da kwana 11

Jiragen ruwa 7 sun isa tashoshin jiragen ruwa yanzu haka kuma suna jira sauke taki da kuma man fetur.

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie